Gidan Badamasi_season 3

  • Home
  • Gidan Badamasi_season 3

Gidan Badamasi_season 3 jaridar BK shafi ne da ze dinga kawo muku abubuwan da ke faruwa yau da kullum, na ilimi, abin dariya, abin tausayi da sauransu......

15/09/2025

Defeat won’t stop us, it will only make us stronger. We gave it our best, but yesterday day wasn’t our day, A tough result, we are deeply sorry for it.
but the journey continues. Thank you for standing with us always — we’ll bounce back.💪💙 In Sha Allah

12/09/2025
12/09/2025

We take on ikorody city. 🫰
Lagos is the destination 💪
May Almighty Allah 🙏 Grant us Victory ✌️🙌

12/09/2025

A cikin wannan Rana akwai wani lokaci da ALLAH yake karbar Addu'ar bayin sa....

Ka da mu shagala, mu daga da Salatin Annabi SAW, da yin Addu'a
Allah ya biya Mana bukatun mu, ya sa Albarka a rayuwar mu

11/09/2025

Karkuyi Dariya 🤫😅
KADARA CE🌟

Babban ATTACKER na Lion Heart Soccer Academy 🦁

Shi kaɗai ya ci ƙwallaye ⚽ 47 a wasa 1 😮🙆

AMMA FA RAGAR 🥅 BA GOLA 🧤 😆

Irin wannan Academy'n muke so wani hamshaƙin ɗan kasuwan ya buɗe a nan jahar Kano 🇳🇬

Academy mai rainon 'ƴan wasa ⚖️ tun daga tushe (wato grassroot ballers) ⛹️

Daga shafin Kano Football Players

Throw back 🔙 Manchester United
10/09/2025

Throw back 🔙 Manchester United

10/09/2025

Domin Samun Albarka Ku bude ranar ku da karatun al-qur'ani da Salatin Annabi s.a.w ❣️

Barkan mu da Safiya
Allah ka bamu sa'a da rabo Mai amfani

Allahumma barik
10/09/2025

Allahumma barik

Ya Allah ka azurta ni da mafi kyawun abinda nake buri✨
Wanda ya fi abinda nake tsammani 🌟
Kuma mafi kyawun abinda Na roQa 🌠

"Oh Allah, grant me something more beautiful than what I have wished for, more than what I have expected, and better than what I have prayed for

"Allahumma arzuqni ajmal mimmā tamannayt, wa-akthar mimmā tawqaʿt, wa-afḍal mimmā daʿawt"

اللهم ارزقني اجمل مما تمنيت، وأكثر مما توقعت، وأفضل مما دعوت

Mu rike wannan Addu'ar da gaske, zaka ga alkhairi sosai in Sha Allah ❣️

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gidan Badamasi_season 3 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Gidan Badamasi_season 3:

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share