
23/07/2025
Yadda Zaka Kauracewa Facebook Restriction 👇
Yawancin mutane suna samun restriction a Facebook ba tare da sun sani ba, saboda basu cika duba Wajen "Violation" É—in su ba.
Abin Da Ya Kamata Ku Yi:
Ku dinga duba "Account Status" lokaci bayan lokaci.
Ku tabbatar babu wani violation a rubuce na hoto ko video.
Ku gyara duk wani kuskure kafin ya zama matsala mai tsanani.
Me Zaku Amfana Da Shi?
Zai taimaka ku tsira daga restriction.
Zai kare ku daga rasa Monetization.
Zai sa Facebook ya dauke ku a matsayin masu bin doka.
Ku duba Violation Status dinku lokaci bayan lokaci. Kada ku bari kuskuren da ba ku sani ba ya hana ku samun kudin da kuka yi wahala. Tsaron account dinku yana hannunku.
Akwai video yadda ake duba Violation a comment section 👇. please follow this page@
domin saura Ron shawara a kan face book
Joshua m furniture
Facebook Monetization Adviser.