22/06/2025
MASUSSUKATUL KAZZHAAB!!
Suna kiran Sheikh Yahya Ibrahim Masuss**a da Masuss**atul Kazzhab a tunanin su s**arsa sukeyi amma da yake basu karanta Yaren da kyau ba shi yasa basu gane suna yabonsa bane sannan a gefe guda suna s**ar kansu bane.
Ya halasta a Larabci da sauran yaruka da na sani a dakko wata kalma ta wani Yare a larabtar da ita sai kaji an sarrafa ta da irin yadda ake sarrafa sauran kalmomi saboda haka anan sunyi daidai basu yi kuskure ba dan sun larabtar da kalmar Masuss**a.
Inda gizo yake saqar shine barin kalmar da ma'anar ta ta yaren hausa domin kalmar suss**a a hausa yana nufin cire ƙwayar hatsi ko kuma amfanin gona daga cikin ɓawon shi ko kuma zangarniya ta hanyar amfani da turmi da taɓarya yayin bugu ko kuma casawa, misali suss**a gero, dawa, masara da sauran su. Mafi akasari mata ne akafi sani da sana'ar.
Sannan idan akace Masuss**a ana nufin gurin da ake wannan aiki na suss**a kamar yadda idan akace Masaqa ana nufin gurin da ake Saaqa.
To shikenan! Yanzu idan aka larabtar da kalmar Masuss**a sannan akayi Idhafar ta zuwa Kazzhab waca ma'ana zata bamu?
Idan mukace Masuss**atul-kazzhaab fassarar itace ?gurin sussuke Maqaryaci) kar a manta ma'anar Suss**a shine: Daka amfanin gona domin fitar da abinda ake ci daga zangarniya ko Kuma daga jikin Bawo ta hanyar amfani da Turmi da Tabarya. A taqaice dai kenan kiran Malam Yahya Masuss**a da Masuss**atul kazzhaab yana nufin shi Malam Yahya guri ne da ake daka duk wani Maqaryaci domin fallasa qaryarsa tareda fitar da abinda qaryar tasa ta rufe na gaskiya.
Babu shakka wannan Tashbeehin da Maqiya s**a yiwa Masuss**a ya bada ma'ana mai ban qaye kuma tabbas sun fadi abinda yake na gaskiya ko da basu nufaci hakan ba domin wannan Tashbeehin yana cikin Tashbeehai masu tsada a Ilimin Balaga domin Tashbeehi ne Tamtheely.
Domin sura ce aka kamanta da wata surar. Surar farko da ka kamanta itace:
1. Sheikh Yahya: a matsayin Mai Suss**a.
2. Studio din Malam: a matsayin gurin Suss**a.
3. Su Bukhari: a matsayin Maq