Almahutawy tv

  • Home
  • Almahutawy tv

Almahutawy tv Wannan page mai suna almahutawy tv zai kasance yana kawo muku shirye shirye na ban dariya da barkwanc

Talakan da aka hana noma aka hanashi kwana qauyen shi aka hanashi xuwa kasuwa aka talauta shi sannan abun mamaki aka bas...
02/11/2024

Talakan da aka hana noma aka hanashi kwana qauyen shi aka hanashi xuwa kasuwa aka talauta shi sannan abun mamaki aka bashi taliya ranar xabe ya sake xabar wadannan dae mutanen da s**a kasa kawo mishi dauki a lokacin da wadancan abubuwan s**a faru dashi,shine kake tinanin xaka wayarwa dakai cewan idan anxo an bashi dubu dari kada ya karba ya xabi cancanta? Bana tinanin wannan talakan ya shirya don ya samu sauyi, Wadannan yaran sun fito ne domin nuna baqin cikin su akan xalunci da mulkin k**a karya da ake mana a qasar nan sun baro iyayen su tsoffi da qannen su duk don su samu sauyi amma abun mamaki gwamnatin da s**a xaba da hannun su ta k**asu ta wulaqanta su haka xalika suna buqatan kudin beli 10m ko wane yaro! Ko menene banbanci office da daba? Abun da rikitarwa 🤔
Shawara ta ga ‘yan uwa na musulmi wallahi mu koma ga Allah mu gyara tsakanin mu ga Mahaliccin mu, kada ka cuci kowa muyi fatan cikawa da imani amma batun qasar nan tamu ya wuce duk tinanin mu.
Allah kasa mu cika da imani.

25/03/2023

Rayuwa kenan komi da lokacin sa!
Yanzu da Delegates da masu POS da mu duk mun dawo qarqashin masu qanqara. 😂

23/03/2023

Nace ba.... Akwae buqatan iyaye su jawa yaran su kunne 👂🏻 Akan bugun kidan Gwauro kar su xama musakai.
Nace kar su xama musakai 🤨

23/03/2023

Na daga cikin aikin wauta yin sahur da taliya!
A kula dae ‘yan uwa

Mc_almahutawy Today is my birthdayMasha Allah
25/05/2021

Mc_almahutawy
Today is my birthday
Masha Allah

KARKU BASU KARKU BARI A BASU
08/01/2021

KARKU BASU
KARKU BARI A BASU

08/12/2020

Alert baizo ba 😭

04/11/2020

++CORONA IS REAL++
Pls stay safe

25/10/2020

++++'YAN SA IDO 👀++++
By Mc_almahutawy

18/10/2020
07/10/2020

++NEXT LEVEL++
By Mc Mc Almahutawy

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Almahutawy tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Almahutawy tv:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share