Hafsat Muhammad

Hafsat Muhammad Content Creator
Blogger

11/01/2026

Wannan Addu'ar tana da mahimmanci sosai

SANARWA SANARWAAna sanar da iyayen wannan Yarinyar da hotonta ke kasa cewa an tsinceta a unguwar Adamu Jumba daura da ma...
11/01/2026

SANARWA SANARWA
Ana sanar da iyayen wannan Yarinyar da hotonta ke kasa cewa an tsinceta a unguwar Adamu Jumba daura da majalisar dokokin jihar Bauchi akan Titin Gombe a cikin garin Bauchi.

Ta ce sunanta Aisha kuma sun zo ne daga Potiskum, a jihar Yobe..

Yanzu haka tana gidan mai unguwar Adamu Jumba, Malam Abdullahi Babayo Jalam.

Domin neman karin bayani, za a iya kiran lambar waya 08033727276 ko 08146643107.

10/01/2026

Indai kana son tarishinka to ka tsokani matarka 😂

10/01/2026

Gaskiya ne malam Allah yasaka da Alkairi

10/01/2026

Duk wanda yabawa mai Azumi abin ci ko sha Allah zai bashi lada mai tarin yawa

10/01/2026

Idan kasan halayen mace to zaka zauna lafiya da ko wacce irin mace

09/01/2026

Idan bakasan Sunan mace ba

09/01/2026

Ya Allah 🤲 Kasadamu da Alkairin dake Cikin Wannan Rana Albarkacin Muhammad Rasurullah

CIKIYA CIKIYA CIKIYA :::Malam Abdullahi, mazaunin unguwar Zawiya dda ke kan hanyar Ningi a cikin garin Bauchi yana cikiy...
09/01/2026

CIKIYA CIKIYA CIKIYA :::

Malam Abdullahi, mazaunin unguwar Zawiya dda ke kan hanyar Ningi a cikin garin Bauchi yana cikiyar dansa mai suna Mahir Abdullahi dan kimanin shekara Uku a duniya.

Mair ya fita ne daga gidansu a lokacin da suke wasa da yara a unguwar Zawiya tun ranar Talata 6 ga watan Janairu na shekarar 2026 amma har yanzu babu labarinsa.

Mahir ya fita ne sanye da wandon Jessy.

A saboda haka ne ake rokon al'uma duk wanda Allah yasa ya ganshi ya kaishi wajen hukuma mafi kusa ko kuma a kira lambar waya 07061112388
ko 08149106919.

Allah yasa a dace amin.

08/01/2026

Duk lokacinda ka shiga damuwa ka dinga wannan addu'ar Allah zai biya maka dukkanin bukatunka

Babu abinda yafi komai dadi kamar mace tayi dacen mijin Aure haka Shima namiji.indai yayi dacen macen Aure to babu abind...
08/01/2026

Babu abinda yafi komai dadi kamar mace tayi dacen mijin Aure haka Shima namiji.indai yayi dacen macen Aure to babu abinda yafi haka dadi Allah yasa mudace Duniya da Lahira Albarkacin Muhammad Rasurullah

08/01/2026

Ya Allah kabiya mana dukkanin bukatun mu na Alkairi Albarkacin Muhammad Rasurullah

Address

Jama'are
751106

Telephone

+2347067447942

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hafsat Muhammad posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hafsat Muhammad:

Share

Category