
19/07/2025
UNICH AIRDROP
Haƙƙina ne na kawo muku update tinda na kawo muku link kuka fara unich airdrop
Kuyi copy din link din ku na referral sai kuje phantom wallet wajen da ake sa claiming your sol, (Seach bar) anan zaku sa link din naku, idan kuka sa sai kuyi log in na account naku, sai kubi step din nan na hoton da nasa kuyi connecting wallet din ku, Wanda beyi connecting ba, baya cikin wanda za a bawa airdrop.
Wanda suke son farawa yanzu ga link
https://unich.com/en/airdrop/sign-up?ref=TKNHM3