Tumbin Giwa Social Media Team

  • Home
  • Tumbin Giwa Social Media Team

Tumbin Giwa Social Media Team TUMBIN GIWA YOUTH FORUM:-
Burin mu shine wayar da kan Matasa

02/10/2025
Majalisar shura ta jihar Kano ta gaiyaci Sheikh Lawan Abubakar Triumph bisa ƙorafe-ƙorafe da aka miƙa mata na zargin fur...
27/09/2025

Majalisar shura ta jihar Kano ta gaiyaci Sheikh Lawan Abubakar Triumph bisa ƙorafe-ƙorafe da aka miƙa mata na zargin furta kalaman ɓatanci ga Ma'aiki Annabi Muhammad (SAW).

Haka zalika majalisar ta gaiyaci waɗanda s**a mika ƙorafe-ƙorafen domin zama a ji ta bakin ko wanne ɓangare.

Da ya ke zantawa da manema labarai bayan zaman majalisar na farko tun da aka kafa ta, Sakataren majalisar kuma Kwamishinan Kasuwanci, Shehu Wada Sagagi ya tabbatar da cewa an mikawa majalisar ƙorafe-ƙorafe har guda 8 daga ƙungiyoyin addini da na al'umma.

Ya ce majalisar ta duba ƙorafe-ƙorafen kuma za ta gayyaci kowanne ɓangare, har da shi ma Malam Triumph ɗin don jin ta bakin sa.

Haka zalika Sagagi ya kara da cewa Majalisar za ta yi aiki tsakani da Allah don baiwa gwamnati shawarar da ta dace.

Tumbin Giwa.
27/09/2025

KUJI RASHIN ADALCI: Masu zagin Sulen Kudi Don ya bar kwankwasiyya to basu da Hankali. Satina 4 a hannun Jami'an tsaro ba...
25/09/2025

KUJI RASHIN ADALCI: Masu zagin Sulen Kudi Don ya bar kwankwasiyya to basu da Hankali. Satina 4 a hannun Jami'an tsaro babu wanda yaje inda nake a cikin su. Kuma ta sanadin su ne aka kamani

Mahaifina da mahaifiya ta Allah ya yi musu rasuwa babu dan iskan da yazo min ta'aziyya a cikin su. Tin daga kan Madugun nasu har zuwa Kasa ban cire kowa ba.

Da ace su yayan Mutumci ne bai kamata su zageni ba don bar tafiyar su Babu wani Abu da kwankwaso ko yan Kwankwasiyya zasu iya budar baki su goranta min domin kuwa nine ma nake bin su bashi.

Sabo da haka da wannan zagin da suke yimin ba bisa hakki ba nake tawassuli wajen rokon Allah cewa Allah ya tarwatsa Kwankwasiyya Allah yasa suyi faduwar bakar tasa a shiri'ar da suke yi da jam'iyyar Apc a Kotun Koli.🤲

.🤩
!!.

Allah ya tsinewa wannan gidan jaridar Allah ya kashe musu Albarka, sabo da neman mabiya sai gaggayawa Annabin mu magan g...
25/09/2025

Allah ya tsinewa wannan gidan jaridar Allah ya kashe musu Albarka, sabo da neman mabiya sai gaggayawa Annabin mu magan ganu marasa daɗi sukeyi.

Muna rokon Allah ya tsine musu ya cire Albarka daga duk wani abu na duniya da lahira da zasu samu, tsinannun banza, suna kirkirar ƙarya suna dan gantata ga fiyayyen halitta a fakaice da sunan wani ya faɗi hakan

Allah ya tsine musu Albarka.

Yan Najeriya sun fara kiraye kirayen Tinubu ya zama Shugaban Najeriya na din din din saboda kwarewarsa kan iya mulki.Me ...
25/09/2025

Yan Najeriya sun fara kiraye kirayen Tinubu ya zama Shugaban Najeriya na din din din saboda kwarewarsa kan iya mulki.

Me zaku ce?

Rana bata ƙarya...
25/09/2025

Rana bata ƙarya...

Ku fara janyo ayar Alqur'ani dai dai tukunna idan yaso daga nan sai ku fara ɗaura damarar hukun ta malaman Sunnah. Kalam...
24/09/2025

Ku fara janyo ayar Alqur'ani dai dai tukunna idan yaso daga nan sai ku fara ɗaura damarar hukun ta malaman Sunnah.

Kalamai mafi muni kwankwaso yayi amfani dasu akan Manzon Allah (S.A.W) shi da bashi da ilimin tauhidi ma sai malaman da suke kare aƙidu da muradan Addini kuke so ku sako siyasa cikin lamarin su,

A fara kamo Kwa kwankwaso a hukuntashi tukunna, jahilai bazasu iya hukunta malamai ba.

Direban Waƙa

Ni ɗan izalaneKada don Mushirikai suna tada jijiyar wuya akan Malaman mu hakan ya  dameku ku tina sau nawa suna halatta ...
24/09/2025

Ni ɗan izalane
Kada don Mushirikai suna tada jijiyar wuya akan Malaman mu hakan ya dameku ku tina sau nawa suna halatta jinin Sheikh Jafar kafin Allah ya dauki rayuwar sa.

Bugu da ƙari ina so ku sani daga lokacin da makiya sunna suke yaƙi da sunnar Annabi to ta kan malamai suke farawa su kafirta wancan su halatta jinin wancan

Sai dai ko mai rintsi komai tsanani sunna ce take nasara Bidi'a kuma ta ji kunya ta faɗi ƙasa warwas, shehunnan da waliyya suke so a bi a kyale Allah da manzon Allah.

To munƙi.

Direban Waƙa

Dr. Dauda Kahutu rarara da Mai dakinsa Aiahatul Humaira
20/09/2025

Dr. Dauda Kahutu rarara da Mai dakinsa Aiahatul Humaira

MAGANAR BANZA DAGA MUTANEN BANZA: Wannan Maganar Qaryace Kuma Ina Mamaki Idan Naji Manya suna zama su shararo qarya Ko K...
27/07/2025

MAGANAR BANZA DAGA MUTANEN BANZA: Wannan Maganar Qaryace Kuma Ina Mamaki Idan Naji Manya suna zama su shararo qarya Ko Kunyar Allah Da Bayin Allah Basaji.

Yanzu mu dawo ga gundarun batun da yasa nayi wannan Zazzafan Rubutun alal a kalla sai da nayi Wata 4 a Daure Four Months Ta dalilin Wakar Kwankwasiyya uban waye ya fito dani a cikin su?

Kuma uban waye ya taimakeni, a cikin su tin daga kan Madugun Timawan har zuwa Kasa na kalubalance su Kai daga Karshe ma sai da aka mayar damu makiyan Gwamnatin Abba ta karfi.

Da taimakawarmu aka kafa Gwamnatin Abba amma suwa aka fara kassarawa Mune. Sabo da haka wannan maganar Karya ce, cewa wai Kwankwasiyya tana taimakon Wanda s**a sadaukar da komai nasu domin bata gudun mowa.

.

Address

Garki

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tumbin Giwa Social Media Team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Tumbin Giwa Social Media Team:

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share