HIJIK MEDIA

HIJIK MEDIA Journalist

IYAN ZAZZAU ALKHAIRI NERabon kayayyakin abincin Sallah don faranta rayukar al'umma. Allah ya saka ma Mai girma Speaker d...
05/04/2024

IYAN ZAZZAU ALKHAIRI NE

Rabon kayayyakin abincin Sallah don faranta rayukar al'umma. Allah ya saka ma Mai girma Speaker da mafificin alkhairi alfarman wannan wata ta Ramadan.

Mene ne ke faruwa tsakanin Gwamna Uba Sani da El-Rufa'i da ya gada?Ƙarin bayani : https://bbc.in/4cAvZjP
01/04/2024

Mene ne ke faruwa tsakanin Gwamna Uba Sani da El-Rufa'i da ya gada?

Ƙarin bayani : https://bbc.in/4cAvZjP

Kotu a potiskum ta yankewa sonja wanda ya kashe babban malamin Addinin musulcin Sheikh Goni hukuncin kisa ta hanyar Rata...
05/12/2023

Kotu a potiskum ta yankewa sonja wanda ya kashe babban malamin Addinin musulcin Sheikh Goni hukuncin kisa ta hanyar Rataya. Sai kuma wanda suke tare shi kuma daurin shekaru goma a gidan yarı.

Minista Badaru ya faɗi hakan ne a hirarsa da BBC, inda ya ƙara da cewa za su yi bincike kuma za a hukunta duk wanda aka ...
05/12/2023

Minista Badaru ya faɗi hakan ne a hirarsa da BBC, inda ya ƙara da cewa za su yi bincike kuma za a hukunta duk wanda aka samu da sakaci a faruwar lamarin.

Babban Hafsan Sojin Ƙasa na Najeriya, Laftanal Janar Taoreed Lagbaja, ya je ta'aziya kan harin bam da Rundunar Sojin Ƙas...
05/12/2023

Babban Hafsan Sojin Ƙasa na Najeriya, Laftanal Janar Taoreed Lagbaja, ya je ta'aziya kan harin bam da Rundunar Sojin Ƙasar ta ce ta kai bisa 'kuskure' a jihar Kaduna.

📸 - Rundunar Sojin Ƙasa ta Najeriya

TRIBUNAL.                                  The Governorship election petition tribunal in Kaduna commence it's judgement...
28/09/2023

TRIBUNAL. The Governorship election petition tribunal in Kaduna commence it's judgemental via zoom. The petition is brought before it by the candidate of the people's Democratic party PDP Ishah Muhammad Ash*tu Kudan against Governor Uba Sani of the All progressives Congress. A large screen has been provided and connected inside the Court room. There is also a tight security around the Court premises . Cov.HIJIK MEDIA

25/09/2023

Wani barawo yaje wani Ƙauye, ya sace ƙyauran zinare na ɗakin gunkin da suke bautawa.

Mutanen ƙauyen s**a bi shi da gudu s**a kamo shi, s**a tambaye shi me yasa ya yi musu sata..!?

Sai barawo ya ce: Gunkin ne ya bani!

S**a ce: Ta ya ya zai baka bayan baya magana kuma mu muka sassaƙa shi da hannunmu..!?

Barawo ya ce: Ya Jama'a! Kamar yadda kuke roƙon gunkinku ya baku dukiya da ƴaƴa nima haka na roƙe shi ya bani ƙyauren zinariya ko kuna shakka ne..!

Duk s**a ɗimauce gaba ɗayansu!😳😳😳😳😳😳
JAMA A MUJINTSORON ALLAH

Mai girma Iyan Zazzau Hon,Dr Abbas Tajudeen Kuma speaker Nigeria yaba da tallafi ga mutanan mazabarshi ta Zaria da keway...
25/09/2023

Mai girma Iyan Zazzau Hon,Dr Abbas Tajudeen Kuma speaker Nigeria yaba da tallafi ga mutanan mazabarshi ta Zaria da kewaya Yace mugaya maku wannan somin tabine domin yanzu ma akafara ba'aga komai ba,Kuma yace a gayamaku da yardan Allah bazakuyi danasanin Zabanshi ba a matsayin Jagoraba.
Sannan Kuma yace muyiwa daukacin MATASA dasukwan tarda gankalinsu dayardan Allah Yana iya bakin qoqarinsa don ganin ya samarwa kowa aikinyi Allah yasa mudace yakuma cika masa burikansa na Alkhairi Amin

YAU KOTUN SAURARAN QARARRAKIN SHUGABA QASA NA NAJERIYA TO AGANINKU WAKUKEGA ZAI YI NASARA AWANNAN SHARI A SAINAJIKU
06/09/2023

YAU KOTUN SAURARAN QARARRAKIN SHUGABA QASA NA NAJERIYA TO AGANINKU WAKUKEGA ZAI YI NASARA AWANNAN SHARI A SAINAJIKU

23/08/2023

Address


Telephone

+2349069582026

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HIJIK MEDIA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share