Mansur Matawalle

Mansur Matawalle ☑️Kwararre a fannin koyar da harkokin samun kudi a Facebook wajen Amfani da Bidiyo da rubuce rubuce...📌
(1)

07/09/2025

Zeemu Zahra'u Wlh kin fara bani nishadi a shafi kin nan, akwai Nishadi kuyi following din ta ku huta da sayan maganin Hawan Jini.

01/09/2025

Night Gain

Less than 10k
Let’s go 👏

🌟 Darasi na Rayuwa 🌟🕊️ Duk wanda ya ƙi yin ƙoƙari, yana zama baƙo a cikin burinsa.💡 Rayuwa bata bawa mai zaune a gefe da...
01/09/2025

🌟 Darasi na Rayuwa 🌟

🕊️ Duk wanda ya ƙi yin ƙoƙari, yana zama baƙo a cikin burinsa.
💡 Rayuwa bata bawa mai zaune a gefe damar cin nasara. Sai wanda ya tashi ya fuskanci ƙalubale.

👉 Ka tuna:

Kuskure ba laifi bane, darasi ne.

Wahala ba hukunci bane, gwaji ne.

Nasara kuma, sak**akon juriya ce.

✨ Idan baka fara yau ba, gobe ma zaka ce da ka fara jiya.

🔮 "Ka taba tsayawa ka tambayi kanka me yasa rana bata da inuwa?A cikin rayuwa akwai abubuwa da muke ganin k**ar na al’ad...
01/09/2025

🔮 "Ka taba tsayawa ka tambayi kanka me yasa rana bata da inuwa?
A cikin rayuwa akwai abubuwa da muke ganin k**ar na al’ada, amma idan muka tsaya mu yi tunani, sai mu gane suna ɗauke da darasi mai girma.

👉 Idan kai da ni muka zama k**ar rana – muna haskawa koda babu wanda ya yaba – to rayuwa zata fi daɗi.
Saboda rana bata tsaya ta jira a ce mata “muna godiya da haske” kafin ta fito.

🌞 Don haka yau ka zama ‘ranka haske’ ga wani – ko da kuwa bai lura ba."

01/09/2025
LABARI MAI DADI GA YAN CONTENT CREATORs 01-09-2025Ina Taya murna ga duk masu ƙirƙirar content! Wannan shi ne labari mafi...
01/09/2025

LABARI MAI DADI GA YAN CONTENT CREATORs
01-09-2025
Ina Taya murna ga duk masu ƙirƙirar content! Wannan shi ne labari mafi dadi da muka taɓa samu a wannan shekarar a game da Facebook! 👌👇👇👇

Daga ranar 1 Sept , 2025 Facebook za ta kawo sabon Shirin Samun Kuɗi ga ma su Content Monetization wanda zai sauƙaƙa wa masu ƙirƙirar content samun kuɗi!

✅ Ga manyan canje-canjen:

1️⃣ Da followers 5,000 kawai zaka iya ka iya fara samun kuɗi (ba 10,000 ba).

2️⃣ Fact-checker ya tafi! Ba za su sake cire maka content da ka ƙirƙira ba saboda binciken gaskiya mara kan gado.

3️⃣ Ƴancin magana ya ƙaru: Za ka iya amfani da kalmomin da ka ke tsoro ka faɗa a baya, babu tsangwama.

4️⃣ Batutuwan siyasa & addini sun halatta: Ba sake cire maka content mon£t¡zation ba saboda ka yi magana a kai ba.

5️⃣ Tsofaffin restrictions sun tafi: Abubuwan da aka ce ba za sa mu kuɗi akan su ba yanzu za su iya kawo maka kuɗi.

6️⃣ Sauƙin samun kuɗi: Facebook na ƙoƙarin sauƙaƙa girma da samun kuɗi ga kowa.

Wannan zai taimaka wa kowa cikin sauƙi!
Kowa ya yi amfani da wannan dama, kada a yi mummunan amfani da ita! 👌🔥

📌 Ka yi Share ka kuma sanar da sauran creators!!!

Usama Hamisu

01/09/2025

Mukum Gombe Central Har yanzu shuru Leader yayi shuru k**ar baya kan Kujera, kuma abin Mamaki ko Campaign baiyi ba a 2023, Ina fatan a wannan karon mah Kada ya yi Campaign tun ya da ya rike Al'umma😎🤣😂

Central

01/09/2025

🛑 Wacce kalma ce da xaran mace ta fada maka toh kasan kudi take buqata ❓
😀

22/06/2024

Ina matuƙar jin takaici inga ɗan Najeriya bai iya sabon taken Najeriya ba.

Domin sabon taken Najeriya ne babban matsalar ƴan nigeria, inda ana aiki da ma'anoninta, ana kuma kishi har zuciya da yanzu Najeriya tafi haka ci gaba.

Cewar Hussaini Danmadami

Shin kuna tare da wannan Ra'ayi nasa?

18/01/2024

MUHAMMADUR RASULLAH

18/01/2024

Kotu ta bada umurnin k**a Dr Idria Dutsin Tanchi.

Address

Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mansur Matawalle posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mansur Matawalle:

Share