Comr.Bashir Gorau social media

  • Home
  • Comr.Bashir Gorau social media

Comr.Bashir Gorau social media to height lights his good deeds

Comr Bashir Gorau  Allah Saka Da Alkhairi ,Al-umma Gada/Goronyo Suna Al-fahari Dakai. House of Representatives, Federal ...
03/04/2025

Comr Bashir Gorau Allah Saka Da Alkhairi ,Al-umma Gada/Goronyo Suna Al-fahari Dakai.

House of Representatives, Federal Republic of Nigeria

02/04/2025
Jazakallahu khairan Comr Bashir Gorau
14/03/2025

Jazakallahu khairan Comr Bashir Gorau

06/03/2025

Comr Bashir Gorau

Yau 06/mar/2025 cikin ikon Allah kamar dai kollon Al-ummm Gada Local Government/Goronyo local Government federal constit...
06/03/2025

Yau 06/mar/2025 cikin ikon Allah kamar dai kollon Al-ummm Gada Local Government/Goronyo local Government federal constituency Zasu Amfana Da Gumi. Comr Bashir Gorau Alkhairi Ne.

In the spirit of Ramadan, we have distributed 2 bags of 10 kg rice and maize each to 1,200 orphans, vulnerable children,...
06/03/2025

In the spirit of Ramadan, we have distributed 2 bags of 10 kg rice and maize each to 1,200 orphans, vulnerable children, persons with disabilities, and widows in the Gada/Goronyo Federal Constituency to help ease their fasting period.

Additionally, we have provided ₦12 million in cash assistance to support their basic needs during this sacred month.
---------------------------------------------------------------------
A cikin wannan watan Azumin Ramadan, mun raba buhuhuwan shinkafa da masara masu nauyin kilogiram 10 kowanne ga marayu, yara marasa galihu, masu lalura ta musamman, da zawarawa 1,200 a mazabar Gada/Goronyo domin taimaka musu a lokuttan azumi.

Bugu da ƙari, mun bayarda tallafin kuɗi naira miliyan 12 domin biyan bukatunsu na yau da kullum a wannan wata mai alfarma.

02/03/2025
Wannan shi Ake Kira Da Siyasa Al'umma Su Amfana Allah Yasa Kafi Haka.Gada/Goronyo, Kai Sokoto Sai Comr Bashir Gorau Hous...
26/02/2025

Wannan shi Ake Kira Da Siyasa Al'umma Su Amfana Allah Yasa Kafi Haka.

Gada/Goronyo, Kai Sokoto Sai Comr Bashir Gorau

House of Representatives, Federal Republic of Nigeria

In continuation of my efforts to empower the youth and women of the Gada/Goronyo Federal Constituency, today, I formally...
25/02/2025

In continuation of my efforts to empower the youth and women of the Gada/Goronyo Federal Constituency, today, I formally declared open a skills acquisition & capacity training program for 300 selected participants from the 22 electoral wards of our constituency.

This initiative focuses on animal husbandry, fish and poultry farming, equipping our people with practical skills to become self-reliant. At the end of the training, each participant will receive a startup grant to establish their own business.

I urge all beneficiaries to fully utilise this opportunity for their personal growth and the overall development of our constituency.
-----------------------------------------------------------------------
A cigaba da ƙoƙarin da muke yi na karfafawa matasa da mata a mazabar Gada/Goronyo, a yau, mun kaddamarda shirin koyon sana’o’i da horarsuwa ga matasa da mata 300 daga mazabun zabe 22 na Gada/Goronyo.

Wannan shiri ya mayarda hankali ne kan kiwon dabbobi, kiwon kifi, da kiwon kaji, domin samarwa mutanen mu sana’o’in dogaro da kai. A ƙarshen horon, kowanensu zai karbi tallafin kuɗi domin kafa kasuwancin su.

Ina kira ga duk wadanda s**a amfana da suyi amfani da wannan damar gaba ɗaya don cigaban kansu da cigaban mazabarmu baki ɗaya.

Address


Telephone

+2347033364951

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comr.Bashir Gorau social media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Comr.Bashir Gorau social media:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share