Kwankwasiyya amana talakawa insha allh

Kwankwasiyya amana talakawa insha allh Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kwankwasiyya amana talakawa insha allh, Lagos.

Ga Madugu ga Giwar Madugu a Cameroon 🇨🇲. Allah ya kara daukaka Mama.
02/05/2024

Ga Madugu ga Giwar Madugu a Cameroon 🇨🇲. Allah ya kara daukaka Mama.

17/04/2024
Ko kun kula da Takalmin Jagora kuwa,  Allah ya karbi ibadun mu 🙏🙏🙏Barka da Sallah Jagora Alh. RabRabiu Musa Kwankwaso
10/04/2024

Ko kun kula da Takalmin Jagora kuwa, Allah ya karbi ibadun mu 🙏🙏🙏

Barka da Sallah Jagora Alh. RabRabiu Musa Kwankwaso

A wannan rana mai albarka ina mika sakon fatan alkhairi a gareka Hazikin gwamna Abba Kabir Yusuf . Allah yayi ruko da ha...
10/04/2024

A wannan rana mai albarka ina mika sakon fatan alkhairi a gareka Hazikin gwamna Abba Kabir Yusuf . Allah yayi ruko da hannayen ka, allah yayi maka jagoranci. Allah ya karbi ibadummu.

Barka da bikin karamar sallah Daddy😍
Barka da bikin karamar sallah mai girma Baffa Deputy

Kyaftin ɗin Super Eagles, Ahmed Musa ya kai wa Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ziyara inda ya ba shi kyautar rigar ...
08/03/2024

Kyaftin ɗin Super Eagles, Ahmed Musa ya kai wa Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ziyara inda ya ba shi kyautar rigar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Najeriya a fadar gwamnatin Kano.

📸 - Ahmed Musa/X

Allah ya karba daga gare ku,  Allah ka kara hada kan malumammu, allah ya kara kawar da duk wani sharri da sabani. Tabbas...
05/03/2024

Allah ya karba daga gare ku, Allah ka kara hada kan malumammu, allah ya kara kawar da duk wani sharri da sabani. Tabbas ina cike da farin ciki wlh😍😍😍
Allah ya kara maka kwarin gwiwa Abba Kabir Yusuf
Allah ya bawa malam fikirar kawo gyaran tarbiyya a hujunar hizba.

Jiya kenan da Daddare misalin qarfe biyu 2:00 Mai Girma Eng. Abba Kabir yusif  ya fita ziyarar bazata adalin Gwamnan tal...
11/02/2024

Jiya kenan da Daddare misalin qarfe biyu 2:00 Mai Girma Eng. Abba Kabir yusif ya fita ziyarar bazata adalin Gwamnan talakawa.

Al'umma suna banci shi kuma yana aiki.

Allah ya yi jagora Sir.

Madugu tare da cheif Bisi Akande suna yiwa Hankaka Dariya.🤣😂
24/01/2024

Madugu tare da cheif Bisi Akande suna yiwa Hankaka Dariya.🤣😂

Address

Lagos

Telephone

+2349036307222

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya amana talakawa insha allh posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kwankwasiyya amana talakawa insha allh:

Share