Grassroots Mobilization Initiative

  • Home
  • Grassroots Mobilization Initiative

Grassroots Mobilization Initiative Grassroot Mobilization Initiative 💪
(2)

Sensitisation Drive Loading
14/05/2026

Sensitisation Drive Loading

25/02/2026

Big shout out to my newest top fans! Musa Adamu, M Tasiu Bin Alhassan, Djkb Abbas, Abba Ibrahim, Abdou Kabirou, Officialsmartab Harun, Muhammad Muhammad, عبد الرازق علي, Absatou Effat, Firddausin Nuradeen, Kabir Muhammad, Ahmad Musa, Musa Muhammed Aliyu, Abubakar Buni Yadi, Prince Umar Sarkee, Muhammed Adam, Prince Faraidi, Abdulmalik Prince, Usman Abdullahi Bawa, Xaco Ban, Maryam Musa, Umar Dan Alhaji Gumawo Sr., Ali Liri, Umar S Budah, Hauwa Hauwa Ahmad, Sadi Isah Dan Guziry, Ibrahim A Salisu, Hassan Sani, Bello Btub, Buhari Kawu Hassan Hangu, Manir M Mancy, Alhassan Adam

24/01/2026

Big shout out to my newest top fans! M Tasiu Bin Alhassan, Djkb Abbas, Abba Ibrahim, Abdou Kabirou, Muhammad Muhammad, عبد الرازق علي, Firddausin Nuradeen, Musa Adamu, Kabir Muhammad, Ahmad Musa, Musa Muhammed Aliyu, Abubakar Buni Yadi, Prince Umar Sarkee, Muhammed Adam, Prince Faraidi, Abdulmalik Prince, Usman Abdullahi Bawa, Xaco Ban, Maryam Musa, Umar Dan Alhaji Umar, Officialsmartab Harun, Ali Liri, Umar S Budah, Hauwa Hauwa Ahmad, Sadi Isah Dan Guziry, Ibrahim A Salisu, Hassan Sani, Bello Btub, Absatou Effat, Yahuza Abdullahi Alelu, Buhari Kawu Hassan Hangu, Manir M Mancy, Alhassan Adam

ALLAHU AKBAR: Anyi sadakar bakwai na rasuwar Fulani Labarina a jiyaAllah kasa mu cika da imani
02/01/2026

ALLAHU AKBAR: Anyi sadakar bakwai na rasuwar Fulani Labarina a jiya

Allah kasa mu cika da imani

Tarihin MALAMA ZULAIHAT data rubuta Alkur'ani  Da Fara Karatun ta Da Haddacewa Da Rubuta Al,Qur,anin ta Da Kammalawa  Ba...
02/01/2026

Tarihin MALAMA ZULAIHAT data rubuta Alkur'ani

Da Fara Karatun ta Da Haddacewa Da Rubuta Al,Qur,anin ta Da Kammalawa Batafi Shekaru 6 Ba

Malama Zulaihat Yar Asalin Garin jos Ce Ta Fara Karatu Agarin Jos ne Awajan Malaminta Na Farko Sunansa Malam Kabila jos

Daga Nan Kuma Iyayanta Allah Yayi Musu Rasuwa

sai Kuma Kanin Babanta Yayi Mata Gata Ya Dauketa Daga Garin Jos Ya Maida Ita Garin Azare Anan Taci Gaba Da Karatunta Har Takai Wannan Matakin

Tazo Har Cikin Garin Gombe State Tsangayar Gwani Is,Haka Ta koyi Yanda Tsarin Rubutu Da Sauran Abubuwa

Akwai Gwani Mustaha Yaji Karatunta Sosai Da sosai Kuma Yace dani Lallai Tayi Karatu Mai Kyau

Yabani Labarin Cewa Yar Baiwa Ce Lamba Malama Zulaihat

Yanzu Kuma Alhamdulillah Allah Yabata Iko Ta Kammala Rubutun Al,Qur,ani Izu 60

malama Zulaihat Ta Kasance Tanada Hakuri Sosai Ga Juriya Da Halin Kirki ga Kamun Kai ga Nutsuwa Yace dani akwai Kamala Sosai A Tare da Ita Akwai Ladabi sosai Akwai Girmama Manya Da Yara Allah Yasaka Mata da alkairi SABODA ANNABI MUHAMMADU S A W

SARKIN YAKIN ALMAJIRAI

YANZU HAKA: An binne Marigayiya Jidda Muhammad Kontagora a Makabartar Yamma Da Ke Cikin Garin Kontagora ta Jihar Neja.
26/12/2025

YANZU HAKA: An binne Marigayiya Jidda Muhammad Kontagora a Makabartar Yamma Da Ke Cikin Garin Kontagora ta Jihar Neja.

ALLAH SARKI: Kafin rasuwar Fulani Labarina (Maijidda) ba ta da wani buri da ya wuce ta yi aure, amma yanzu mutuwa ya kaw...
26/12/2025

ALLAH SARKI: Kafin rasuwar Fulani Labarina (Maijidda) ba ta da wani buri da ya wuce ta yi aure, amma yanzu mutuwa ya kawo mata ƙarshen wannan buri nata

— Inji Hauwa Musa Adam da aka fi sani da Kilishi a cikin shirin Labarina.

Address

Bauchi Emir Place

Opening Hours

Monday 05:00 - 23:45
Tuesday 04:00 - 23:45
Wednesday 04:00 - 23:50
Thursday 04:00 - 23:50
Friday 04:00 - 23:50
Saturday 04:00 - 23:50
Sunday 04:00 - 23:50

Telephone

+2348028750305

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Grassroots Mobilization Initiative posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share