09/11/2025
Real Madrid da Manchester City duk suna sa ido kan dan wasan Liverpool Dominik Szoboszlai, kungiyoyin biyu suna kara nuna damuwa game da yanayin dogon kwantiragin da yake da shi a Anfield.
Dan wasan mai shekaru 25 a halin yanzu yana karbar fam dubu 120,000 a duk mako, kungiyoyin biyu sun shirya ba shi tayin albashi fiye da yadda Liverpool ke biyan sa.
Kwallon Kafa News