Jibwis nas Tv

  • Home
  • Jibwis nas Tv

Jibwis nas Tv ALLAH IS ONE 💕💯

Sheikh Jingir Daka Garin Annabi Muhammad(S.A.W) Madinatul Munawwara😇🤍
16/05/2026

Sheikh Jingir Daka Garin Annabi Muhammad(S.A.W) Madinatul Munawwara😇🤍

16/05/2026
📢SANARWA SANARWA SANARWA 📢  AMADADIN 👇 JIBWIS NHQ JOS, NASARAWA STATE CHAPTER. SUNA FARINCIKIN GAIYYATAN KU ZUWA WAJEN W...
15/05/2026

📢SANARWA SANARWA SANARWA 📢
AMADADIN 👇
JIBWIS NHQ JOS, NASARAWA STATE CHAPTER.

SUNA FARINCIKIN GAIYYATAN KU ZUWA WAJEN WA"AZIN JIHA
A KARKASHEN JAGORANCI SHUGABAN MAJALISAN MALLAMAI NA JAHAR NASARAWA Jibwis Nhq Jos Nas State
MASU GAIYYATA

(1)ASheikh Imam Yahya Muhammad ABDULLAHI LAFIA

SHUGABAN MAJALISAN MALLAMAI NA JIHA

(2)ALHAJI YUSUF AHAMED YASHE KEFFI

SHUGABAN GUDANARWA JIHA

(3)USTAZ IMAM Abubakar Said Ahmad KEFFI

SHUGABAN RUNDUNA YAN AGAJI NA JIHA

WANDA ZAI GUDANA KAMAR HAKA👇

RANA ASABAR 16/05/2026 DA LAHADI 17/05/2026

LOKACI 8:30PM NA DARE

WURI AEN EGGON PLACE
NASARAWA EGGON LGA


INSHA ALLAHU.
ALLAH YA BADA IKON HALARTA

✍️ ALHAFIZ Abdulrahman Muhammad MAI MAGGIE
CHAIRMAN Jibwis Nhq Jos SOCIAL MEDIA NASARAWA STATE📢SANARWA SANARWA SANARWA 📢
AMADADIN 👇
JIBWIS NHQ JOS, NASARAWA STATE CHAPTER.

SUNA FARINCIKIN GAIYYATAN KU ZUWA WAJEN WA"AZIN JIHA
A KARKASHEN JAGORANCI SHUGABAN MAJALISAN MALLAMAI NA JAHAR NASARAWA Jibwis Nhq Jos Nas State
MASU GAIYYATA

(1)ASheikh Imam Yahya Muhammad ABDULLAHI LAFIA

SHUGABAN MAJALISAN MALLAMAI NA JIHA

(2)ALHAJI YUSUF AHAMED YASHE KEFFI

SHUGABAN GUDANARWA JIHA

(3)USTAZ IMAM Abubakar Said Ahmad KEFFI

SHUGABAN RUNDUNA YAN AGAJI NA JIHA

WANDA ZAI GUDANA KAMAR HAKA👇

RANA ASABAR 16/05/2026 DA LAHADI 17/05/2026

LOKACI 8:30PM NA DARE

WURI AEN EGGON PLACE
NASARAWA EGGON LGA


INSHA ALLAHU.
ALLAH YA BADA IKON HALARTA

✍️ ALHAFIZ Abdulrahman Muhammad MAI MAGGIE
CHAIRMAN Jibwis Nhq Jos SOCIAL MEDIA NASARAWA STATE

Ziyarar Masu lura da sashin Makarantun Arabiya daga Jami'ar ABU zaria kenan a Safiyar yau s**a kawowa Asheikh Jingre gai...
10/05/2026

Ziyarar Masu lura da sashin Makarantun Arabiya daga Jami'ar ABU zaria kenan a Safiyar yau s**a kawowa Asheikh Jingre gaisuwa Bayan Kammala aikin su na Duba Tasrin Makaratun ,a yayin da Suke kan hanyarsu ta Komawa gida .

Kuma wanan ziyarar Tasu akwai karfafa gwiwa Bisa abinda s**a gani game da tsarin makarantun mu na kungiya da kuma Maluman da suke Gabatar da Darusa .Muna addu'ah Allah ya maida su Gida Lafiya Ameen...

08/05/2026
Isowar chairman na jinkan alhazan Jahar Nasarawa Ustaz Umar Usman Baba cikin garin lafia Dan sallaman alhazai.
03/05/2026

Isowar chairman na jinkan alhazan Jahar Nasarawa Ustaz Umar Usman Baba cikin garin lafia Dan sallaman alhazai.

14th Dhul Qidah 1447 =1st Mayu 2026Alhamdulillah.Yau Bayan Kammala Sallan Juma’ah Sheikh Yusuf Sambo Ya Gwangwaje Na’iba...
01/05/2026

14th Dhul Qidah 1447 =1st Mayu 2026
Alhamdulillah.

Yau Bayan Kammala Sallan Juma’ah Sheikh Yusuf Sambo Ya Gwangwaje Na’iban Masallacin Juma’ah Na Garin Rigachikun Da Motoci Su Biyu.

Allah Ya Saka Da Alkhairi Sheikh.

01/05/2026Karata Littafin        AS SHAMAA ILUL MUHAMMADIYYA
01/05/2026

01/05/2026
Karata Littafin
AS SHAMAA ILUL MUHAMMADIYYA

01/05/2026JIBWIS NHQ JOS Yanda Sallah Juma’a ya gudana daga masallacin Juma’a na 1 a Karamar hukuman Nasarawa a fadin Ja...
01/05/2026

01/05/2026
JIBWIS NHQ JOS
Yanda Sallah Juma’a ya gudana daga masallacin Juma’a na 1 a Karamar hukuman Nasarawa a fadin Jahar Nasarawa.

JAWABAI DA SHEIKH MUHAMMAD SANI YAHYA JINGIR YA GABATAR A ZAMAN DA MANYAN JIHAR FILATO SUKAYI DA SHUGABAN KASA.Wakilin w...
30/04/2026

JAWABAI DA SHEIKH MUHAMMAD SANI YAHYA JINGIR YA GABATAR A ZAMAN DA MANYAN JIHAR FILATO SUKAYI DA SHUGABAN KASA.

Wakilin wannan gidan jarida mai albarka ya ruwaito mana cewa Ash-Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir yayi maganganu masu tasiri da muhimmanci a fadar shugaban kasa dake Abuja.

Sai dai abin takaici gidan jaridar da ta fito da jawaban Sheikh sai s**a yi rashin adalci na kin sanya daukacin dukkanin jawaban Shehin Mallamin, Sai s**a yanke karshe jawabinshi inda yake yabawa gwamnati wanda dama kowa yasan Mallamin ba mutum bane mai boye gaskiyarsa.

Wakilin Nvanguard Hausa cikin binciken da yayi ya gano cewa gidan jaridar premium Time ta bar gaskiyar managar Sheikh Jingir ne kawai tayi hakane don kawai ta jawo hankulan mutane wajen samun masu Sharhi (comment)!

Cikin abinda wannan gidan Jarida ta samo na hakika shine Sheikh Jingir yayi maganganu masu tasiri kuma ya sami nasararo masu tarin yawa cikin jawaban shi.

Cikin Jawaban Shehin Mallamin yayi
Jan hankali ga Gwamnatin Jihar Filato da fadar Shugaban kasa kan maganar kiran mutane da baki alhali wasu kakaninsu a garin Jos aka haifesu.

Sheikh Jingir yace matukar anason a sami gyara to dole gwamnati Jihar Filato da tarayya su tabbata an gyara wajen.

Sheikh Jingir ya bada jawabai na irin abubuwan da al’ummar musulmi a Jihar Filato suke fuskanta wanda duk ya bayyanawa Shugaban kasa a wannan zama.

Har’ila yau wakilin Nvanguard Hausa ruwaito mana cewa dukkanin manyan mutane musulmi a taron sun yabawa Sheikh Jingir domin himmarsa ga bayyana hakikanin damuwar al’ummar musulmi a zaman.

Daga karshe, muna kira ga gidajen jaridu su zamo masu rubuta gaskiya da yada shi ba datse wani bangare na vedio da cire waje mai mahimmanci ba don kawai neman

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis nas Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jibwis nas Tv:

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share