Abdulkadir Muhammad

Abdulkadir Muhammad Lailaha illa anta subhanaka inni kuntu minazzalumin��

Innalillahi wainna Ilaihi rajiun😭😭ALLAH yayiwa Dr ABDUL AZIZ DUTSEN TASHI RASUWA,allah ya gafarta masa yasa ya Huta,
03/04/2025

Innalillahi wainna Ilaihi rajiun😭
😭
ALLAH yayiwa Dr ABDUL AZIZ DUTSEN TASHI RASUWA,
allah ya gafarta masa yasa ya Huta,

Barka da wannan lokaci
03/04/2025

Barka da wannan lokaci

Ya Allah kayi mana Arxuki mai tarin yawa,Mutaimaki kanmu da Addinin mu, Ya Allah kayi mana tsawon rai, kabamu lafiyar da...
05/10/2024

Ya Allah kayi mana Arxuki mai tarin yawa,Mutaimaki kanmu da Addinin mu,

Ya Allah kayi mana tsawon rai, kabamu lafiyar da xamu Bauta maka,

Ya Allah kayi mana suturan duniya da lahira,

Ya Allah karkabari A zalince mu, karka bamu iko mu zalince wani,

Ya Allah karabamu Da Iyayen mu lafiya,

Ya Allah ka Amsa ibadun mu, Kasamu a Aljannah fiddausi,

Ya Allah kabamu Aikinyi, Kahada mu da mata nagari,Kabamu yaya masu Albarka,

Ya Allah kaji kan iyayen mu, Da yan Uwan mu,

Ya Allah duk Wanda yace AMEEN Allah kasa Annabi ya cece shi.

AMEEN.

MUNA GODIYA!!! Rt,Hon,Sheikh Jamilu Abubakar Albani Mai wakiltar Basawa Sabon gari.
24/03/2024

MUNA GODIYA!!!

Rt,Hon,Sheikh Jamilu Abubakar Albani

Mai wakiltar Basawa Sabon gari.

Wani fata kukeyiwa  . ??
20/12/2023

Wani fata kukeyiwa . ??

13/12/2023
Congratulations Mutumin kirki Allah Yasa Afi Haka Amen Summa AmenSIR, ALH, SHUAIBU ABDULLAHI(MAI CANTER). ALLAH YA KAWO ...
12/12/2023

Congratulations Mutumin kirki Allah Yasa Afi Haka Amen Summa Amen
SIR, ALH, SHUAIBU ABDULLAHI
(MAI CANTER).

ALLAH YA KAWO BABBAN RABO.

🌲 YANZU YANZU 🌲Daga Garin Milgoma Saukan Karatun Al-Qu'ani Maigirma Na Makarantar Madrasatul Ummul Qur'an dake garin Mil...
03/12/2023

🌲 YANZU YANZU 🌲

Daga Garin Milgoma Saukan Karatun Al-Qu'ani Maigirma Na Makarantar Madrasatul Ummul Qur'an dake garin Milgoman.

Yayin Da Maigirma Dan Majalisar Dokokin Jahar Kaduna Mai Wakiltar Gundumar Basawa

Kana Deputy Chief Whip na Majalisar Chairman House Committee on Religious Matters Vice Chairman Zaria Metropolitan Sheikh Muhammad Jameel Abubakar Albani Samaru Zaria yasamu Halarta.

Ya bayar da Gudun mawar Naira dubu Dari da Hamsin ( #150,000) ga Hukumar Makarantar.

Sunyi Addu'an Allah Ya sakawa Maigirma Dan Majalisar da Mafificin Alkhairi Allah kada yagajiyar dashi wajen wannan aikin Alkhairi daya saba.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulkadir Muhammad posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abdulkadir Muhammad:

Share