Muryata

Muryata MURYATA Na Kawo Muku Labarai Da Zafi-Zafi Daga Sasan Duniya. Domin Sanar Da Mabiyan Mu Halin Da Duniya Take Ciki.
(1)

Kadan daga cikin fuskokin yan gwagwarmaya. Na Muryata online
18/07/2026

Kadan daga cikin fuskokin yan gwagwarmaya. Na Muryata online

Kukan kurciya jawabi ne
15/07/2026

Kukan kurciya jawabi ne

An open latter to concern Nigerians
14/07/2026

An open latter to concern Nigerians


Hankuri Alkhairee ne.Dr jabir sani mai hula
13/07/2026

Hankuri Alkhairee ne.

Dr jabir sani mai hula



Dr jabir sani mai hula
13/07/2026

Dr jabir sani mai hula

Dangote Zai Gina Titin Mokwa–Lambata Mai Tsawon Kilomita 255 Ta Tsarin Tax CreditGwamnatin Tarayya ta amince da bai wa K...
13/07/2026

Dangote Zai Gina Titin Mokwa–Lambata Mai Tsawon Kilomita 255 Ta Tsarin Tax Credit

Gwamnatin Tarayya ta amince da bai wa Kamfanin Dangote Industries kwangilar gina titin Mokwa–Lambata mai tsawon kilomita 255 a ƙarƙashin tsarin Infrastructure Tax Credit Scheme, maimakon kamfanin ya biya harajin kuɗi kai tsaye ga Gwamnatin Tarayya.

A ƙarƙashin wannan tsari, kamfanin zai kashe kuɗinsa wajen gina titin, sannan a lissafa wannan a matsayin wani ɓangare na harajin da zai biya gwamnati. Wannan ba yana nufin an yafe wa Dangote biyan haraji ba, sai dai an mayar da wani ɓangaren harajin zuwa ayyukan raya ababen more rayuwa.

Ana sa ran aikin titin zai inganta zirga-zirga, rage haɗurran mota, da kuma bunƙasa harkokin kasuwanci tsakanin jihohin da hanyar ta ratsa.

08/07/2026

Big shout out to my newest top fans! Engr Khaveer Lawal Isa

Halin da muke ciki a Mariga local government niger state
08/07/2026

Halin da muke ciki a Mariga local government niger state

Politics is not about making noise. It's about making lives better. A true leader doesn't ask, 'How can I stay in power?...
02/07/2026

Politics is not about making noise. It's about making lives better. A true leader doesn't ask, 'How can I stay in power?' He asks, 'How can I serve the people?' Choose leadership over loyalty, vision over division






Muryata online Muryata online

Matsalar matashin Arewa ba rashin aiki ba ce... Matsalar ita ce jiran wani ya ba shi aiki.Idan ka iya amfani da wayarka ...
28/06/2026

Matsalar matashin Arewa ba rashin aiki ba ce... Matsalar ita ce jiran wani ya ba shi aiki.

Idan ka iya amfani da wayarka wajen kallon bidiyo na awa 5, to za ka iya amfani da ita wajen samun kuɗi.

Ka daina jiran gwamnati ta canza rayuwarka. Ka fara canza taka rayuwar, gwamnati za ta tarar ka a gaba.

Shin ka yarda da wannan magana? Ko kana da wani ra'ayi daban? 👇





Muryata online

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muryata posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Muryata:

Shortcuts

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share