12/07/2025
KANANNAN MAKARANTUN JAHAR KANO DAGA YANZU WATAN 10 WATAU OCTOBER
1.kasantuwar zuwa uranus a gidan 3 kuma tayi conjuction da mars.
Hakan na nuna Akwai abinda ke shirin faruwa na naka su a bangaren karatun primary a jahar Kano, wanda zai k**a hanyar tabarbarewa.
2.kuma uranus din dake gidan uku tayi square aspect da mars still, kenan akwai rikici da da cece-cece muce da zai taso daga malaman ma karanta ko addini wanda har korafi za'a Akai zuwa ga in majalissar da gwamnatin Kano.
3.duba da safkar mummunan tauraro(malefic planet) a gidan 10, wannan na nuna Akwai sabani da rashin jituwa da zai bullo daga gwamnati, kuma malaman ma karanta manya na iya shiga wata zanga-zanga.
4.Allah shi kiyaye Akwai yiwuwar satar yara yan ma karanta da zai yawaitar a jahar
5.uranus din dake a Gemini na nuna samuwa sabon tsari ko tsare-tsare na bunkasa ilmi a jahar, musamman ma na kananan makarantu k**ar makarantun addini da kuma na boko.
ALLAH MASANIN KOMAI