Hausa news Nigeria

  • Home
  • Hausa news Nigeria

Hausa news Nigeria Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hausa news Nigeria, .

Rodrigo ya gayawa xavi Alonso cewa Yana so ya cigaba daza real Madrid
26/08/2025

Rodrigo ya gayawa xavi Alonso cewa Yana so ya cigaba daza real Madrid

🚨✅|Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafa Ta Real Madrid Bata Kawar Da Yiyuwar Dauka Sabon Dan Wasan Tsakiya Ba Idan Har Dan Wasa Dani Ce...
26/08/2025

🚨✅|Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafa Ta Real Madrid Bata Kawar Da Yiyuwar Dauka Sabon Dan Wasan Tsakiya Ba Idan Har Dan Wasa Dani Ceballos Ya Tafi

Mai Horarwa Xavi Alonso Yana Son A Kawo Sabon Dan Wasan Tsakiya Idan Har Dani Ceballos Din Yabar Ƙungiyar A Yanzu Dai Aiki Ya Fara Na Neman Dan Wasan Tsakiya

Zaku Iya Kallon Kowane Wasa A Wayarku Kamar Kuna Kallo a TV Idan Kuka Sauke Manhajar SOFASCORE Domin Bibiya 👇

https://app.sofascore.com/nixz/LaLigaHausa

LA LIGA HAUSA FANS ✍️

Sponsored Dan siyasar ya ce, ya yanke wannan hukuncin ne domin girmama matakin mai gidansa a siyasa, Atiku Abubakar wand...
26/07/2025

Sponsored

Dan siyasar ya ce, ya yanke wannan hukuncin ne domin girmama matakin mai gidansa a siyasa, Atiku Abubakar wanda shi ma ya fice daga jam'iyyar ta PDP

26/07/2025

Hiya merci

26/07/2025

Dan Nigeria ya auri baturiya

26/07/2025

Kaura

26/07/2025

Mande

Hotunan Jarumin tiktok G fresh da Alpha charles sun bayyana cikin shiga irin na Ango da amarya.🤣😍
22/12/2024

Hotunan Jarumin tiktok G fresh da Alpha charles sun bayyana cikin shiga irin na Ango da amarya.🤣😍

FÁKA - FĄKA: Ka duba cømménts ɗiɲ mutaɲe 5O kayi føllowing ɗinșu, suma su duba cømments ɗiɲ mutaɲe 5O suyi føllowiɲg.Lik...
21/12/2024

FÁKA - FĄKA: Ka duba cømménts ɗiɲ mutaɲe 5O kayi føllowing ɗinșu, suma su duba cømments ɗiɲ mutaɲe 5O suyi føllowiɲg.

Like & Share!

DA DUMI DUMINSA: Shugaban ƙasa Bola Tinubu yabawa kowanne ɗan Majalisar Wakilai Naira biliyan ɗaya Sabida karsuyi masa i...
21/12/2024

DA DUMI DUMINSA: Shugaban ƙasa Bola Tinubu yabawa kowanne ɗan Majalisar Wakilai Naira biliyan ɗaya Sabida karsuyi masa ihu a lokacin Gabadatar da kasafin kuɗi Na shekarar 2025.

Yadda aka yi wa ƴan majalisar wakilai alƙawarin Naira biliyan ɗaya kowanne don kada a yi wa Tinubu ihu yayin gabatar da kasafin kuɗi

An yi wa ƴan majalisar wakilai alƙawarin Naira biliyan ɗaya na aiyukan mazaba ga kowanne, da nufin a tsige musu baƙi don kada su yi wa shugaban kasa Bola Tinubu ihu yayin gabatar da kasafin kuɗi na 2025 a gaban zaman majalisar na hadin gwiwa a ranar Laraba.

DAILY NIGERIAN ta jiyo daga sahih an majiyoyi dake kusa da majalisar cewa tun da fari yan majalisar su ka shirya cewa idan shugaban ya shigo za su rika ihu su na cewa "ba ma goyon bayan dokar haraji", " a janye kudirorin dokar haraji"

Daga nan ne, in ji majiyoyin, sai shugabancin majalisar wakilai ya kira ganawar gaggawa ta sirri, inda aka roke su da kar su yi ihun nan domin martaba darajar majalisar da k**s duba da irin zaman lafiyar da ake yi da shugaban kasa.

Daga nan ne sai aka sanar da su cewa shugaban kasa ya ƙara musu kasafin kudaden ayyukan mazabu zuwa Naira biliyan daya ga kowannen su.

18/12/2024
18/12/2024

Duk mabukar Mafia to ga addua daga bakin malam

Address


Telephone

+2349133647978

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa news Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share