Dan Afirka

Dan Afirka Ɓoyayyun Tarihin Afirka 🌍
Please, follow us on YouTube & TikTok — Afirka 🙏

29/07/2025

Shiryeyyen Zama Akan Afirka — Kashi Na Bakwai — Rushe Al’adun Afirka

Kashi Na gaba:Manufarsu ta bakwai — goge al’ada tare da sake buga sabon hatimi da ke fayyace darajar ɗan Afirka a idanun...
29/07/2025

Kashi Na gaba:

Manufarsu ta bakwai — goge al’ada tare da sake buga sabon hatimi da ke fayyace darajar ɗan Afirka a idanun duniya.👂

Wannan ba iya goge al’ada ba ne, wannan goge duk wani tunani da ke ƙwaƙwalenmu ne, tun daga alfaharinmu, martabarmu, da dalilai masu yawa da s**a haɗe kan ƴan Afirka wuri ɗaya.☝️

Amma lokaci ya yi da Afirka za ta farka daga wannan nannauyan barcin da take yi. Lokaci ne na matasa da za su canza tarihin wannan nahiya domin kyautata gobensu da ta waɗanda za su zo a nan gaba. 💪

Allah ya ƙara ɗaukaka Afirka! ✊

Sunana Dan Afirka.

Ku duba dai kyawun ado da ƙawa na wurin bukukuwan al’adunmu, amma yanzu wannan yana neman zama tarihi a Afirka! 👌Mene ne...
28/07/2025

Ku duba dai kyawun ado da ƙawa na wurin bukukuwan al’adunmu, amma yanzu wannan yana neman zama tarihi a Afirka! 👌

Mene ne matsalar namu ne da muka watsar muka k**a na wasu? 🤷

28/07/2025

Shiryeyyen Zama Akan Afirka — Kashi Na Shida — Tsarin Ilimi 😭

27/07/2025

Shiryeyyen Zama Akan Afirka — Kashi Na Biyar 😥

Wanne ƙwararren video editor kuka sani da za ku iya yi mana tagging a comment section? 👏Aikin gyaran bidiyo ne na sabuwa...
25/07/2025

Wanne ƙwararren video editor kuka sani da za ku iya yi mana tagging a comment section? 👏

Aikin gyaran bidiyo ne na sabuwar channel ɗin da muka buɗe akan Afirka, wadda za mu dinga wallafa bidiyoyi marasa magana, yanda kowa zai iya fuskanta daga kowanne ɓangare ko nahiya na duniya.

A tura mana saƙon email ta address ɗin da ke jikin wannan flyer, haɗe da bidiyoyi 2 zuwa 3 da editan ya yi aikinsu da kansa, da kuma farashin aikin nasa.

Muna so ya zamo mana edita ne na dindindin.

Allah Ya ci gaba da ɗaga martabar wannan nahiya tamu ta Afirka! ✊

Wai kuwa kun san burin da muke da shi akan wannan shafi na Dan Afirka kuwa? 🤔
25/07/2025

Wai kuwa kun san burin da muke da shi akan wannan shafi na Dan Afirka kuwa? 🤔

24/07/2025

Shiryeyyen Zama Akan Afirka — Kashi Na 4. 😥

24/07/2025

Shiryeyyen Zama Akan Afirka — Kashi Na 3. 😥

22/07/2025

Shiryeyyen Zama Akan Afirka — Kashi Na Biyu. 😭

21/07/2025

Shiryeyyen Zama Akan Afirka — Kashi Na 1

Address

Kano

Telephone

+2349122767673

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan Afirka posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dan Afirka:

Share