Arewa Mu Farka

  • Home
  • Arewa Mu Farka

Arewa Mu Farka An bude wannan shafin ne domin fadakarwa da Kuma Kare martabar yankin Arewa da kasa baki daya✨

KUNGIYAR AREWA MU FARKA TA KASA RESHEN JIHAR ZAMFARATa samu zaman tattaunawa Akan muhimmaancin katin zabe Dakuma cikakke...
03/10/2025

KUNGIYAR AREWA MU FARKA TA KASA RESHEN JIHAR ZAMFARA

Ta samu zaman tattaunawa Akan muhimmaancin katin zabe Dakuma cikakken bayani da yashafi ranar samun 'yan cinkain qasarnan Nigeria

Yayin wata zantawa ta musamman da gidan redio Shamuwa fm yayi dake Gusau babban birnin jahar Zamfara, shugaban qungiyar a matakin Jiha ABDULLAHI MUHAMMAD DAN KANE ya fede biri har wutsiya dangane da makomar arewa dama yan arewa kawo. Yanxu bayan samun Yancin qasar

A lokacin ziyarar da tattaunawar shugaban na tareda rakiyar wasu daga cikin masu madafan Iko a wannan qungiya

Fatan Allah yaqara Bawa wannan qungiya Nasara Akan manufofinta na Ceto arewa da Yan arewa

PRO
Mudassir Majidadi

11/09/2025

Kun San muhimmancin 'katin zabe kuwa'?
Ya Ku al'ummar Arewa, don Allah Ku fito Ku yi register katinnan🙏

08/06/2025

Assalamu Alaikum,
Muna yiwa daukacin al'ummar Musulmi barka da sallah.
Allahumma taqabbal minna wa Minkum 🤲

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ishaq Iliyas, Bakale Ali, Usman Abdulkadir T**i, Aliyu Gj...
07/01/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ishaq Iliyas, Bakale Ali, Usman Abdulkadir T**i, Aliyu Gj Gaja, Nasiru Isah Nas, Rhe Aminu Muhammad, Fatima Muhammad Bkm, Adam Yusuf Kdn, Auwal Abdullah Tirwun, Armayau Abdulhamid, Musa Abubakar Pantami, Sagir Bin Adam, Adamu Sani Sule, Saidu Wali, Ay Muhd Gumel, Rabiata Umar Ahmed, Hauwa Lawan, Umar Ayuba

Kadan daga cikin tarihin kafuwar kungiyar "Arewa Mu Farka", sai manufofi da dokokinta.Allah ya taimake mu gaba-daya 🤲
04/01/2025

Kadan daga cikin tarihin kafuwar kungiyar "Arewa Mu Farka", sai manufofi da dokokinta.

Allah ya taimake mu gaba-daya 🤲

Gayyata!Gayyata!!Gayyata!!!Kungiyar "Arewa Mu Farka" ta kasa reshen Jahar Zamfara karkashin jagorancin Comr. Abdullahi M...
26/12/2024

Gayyata!
Gayyata!!
Gayyata!!!

Kungiyar "Arewa Mu Farka" ta kasa reshen Jahar Zamfara karkashin jagorancin Comr. Abdullahi Muh'd Dankane ta shirya Babban taron sada zumunchi Wanda zai tattara Iyayenmu Sarakuna, kungiyoyin Matasa, kungiyoyin Dalibai da na malamai Hadda daliban kananan makarantu.

Wannan taron za a yi Shi a lahadin farko ta watan Janairun shekara Mai kamawa In'sha'Allah.

Akwai ka'idodin da aka gindaya ga wadanda za su halarci taron, idan kana bukatar halarta, za Ka iya tuntubar👇

Ibrahim Musa Ankushk domin samun Karin bayani.

Allah ya Kai mu ya sa albarka a cikin wannan taro🤲

Sanarwa 📢📢📢Kungiyar "Arewa Mu Farka" ta kasa reshen Jahar Zamfara za ta yi taro a matakin jahar....A yau Lahadi 01/12/20...
01/12/2024

Sanarwa 📢📢📢

Kungiyar "Arewa Mu Farka" ta kasa reshen Jahar Zamfara za ta yi taro a matakin jahar....

A yau Lahadi 01/12/2024, bayan kammala zaman tattaunawa (Meeting), mahukuntan wannan Kungiya a mataki na jaha karkashin jagorancin Muhammad Abdullahi Dankane sun cimma matsaya akan cewa za a gabatar da gangamin taro domin wayar da akan al'ummar Arewa musammman Yan jahar Zamfara akan abubuwan da s**a shafi rayuwarmu da yankinmu.

Wannan taron Shi ne na farko da za a yi a wannan Jahar, kuma akwai abubuwan da aka tsara wadanda za su kawo ci gaba musammman ga marasa da yara masu tasowa.

Za a yi wannan taron ne a ranar Lahadi 05/01/2025 idan Allah Mai kowa da komi ya Kai mu.

Akan haka, muke gayyatar duk wani dake yi ma jahar Zamfara, Arewa da kasa Baki Daya fatar alkhairi ya zo wurin sa aka tanada domin gabatar da taron.

Allah ya Kai mu ya Ba mu iko da damar da za a yi a kuma kare lafiya 🤲

Ma'sha'Allah 🥰Daga karamar hukumar mulkin Anka dake Jahar Zamfara, an bude sabuwar makarantar gaba da sakandiren Kimiyya...
30/10/2024

Ma'sha'Allah 🥰

Daga karamar hukumar mulkin Anka dake Jahar Zamfara, an bude sabuwar makarantar gaba da sakandiren Kimiyya da karatun addinin musulunci, wannan makaranta an Sanya Mata sunan Mar. Sheikh Jafar Mahmud Adam domin tunawa da Shi.

Allah ya saka da alkhairi ga wadanda s**a kirkiri wannan makarantar ya kuma jikan Mal. Jafar Mahmud Adam.

Inna lillah wa inna ilaihi raji'un!!!Allah yaiwa  Auwal Aliyu Wanda aka fi sani da (Sintiri) rasuwa, kafin rasuwarsa yan...
21/07/2024

Inna lillah wa inna ilaihi raji'un!!!

Allah yaiwa Auwal Aliyu Wanda aka fi sani da (Sintiri) rasuwa, kafin rasuwarsa yana daya daga cikin mambobinmu na kungiyar "Arewa Mu Farka" a jahar Adamawa.

Allah SWT ya jikanshi ya gafarta masa ya sa aljannah ce makomarshi 🤲

06/07/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Usman Muhammad Kumo, K Arewa Mufarka, Malam Inuwa

A shekarar da ta gabata an samu wani ladani da Azumi ya galabaitar inda ta Kai ko Kiran sallah bai iya yi a tsaye sai da...
29/03/2024

A shekarar da ta gabata an samu wani ladani da Azumi ya galabaitar inda ta Kai ko Kiran sallah bai iya yi a tsaye sai da ya kwanta sannan ya samu damar kiran.

A bana bamu samu wani labari da ke nuna irin Haka ta faru ba, wannan ke nuna azumin bana ya fi na bara sauki Sosai.

Fatanmu, Allah ya Kara saukaka mana ya Kuma bamu duk wata rahama da gafara da ake ba masu azumi 🤲

©️ Abdulmajid Aliyu Anka

Address


Telephone

+2349034695835

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Mu Farka posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arewa Mu Farka:

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share