As_funtua_TV

As_funtua_TV Domin Al'umma

An sake bankaɗo wasu bayanai kan 'dalilin' da ya sa ake ganin ya tilasta Abdullahi Ganduje barin shugabancin APC. Duba d...
28/06/2025

An sake bankaɗo wasu bayanai kan 'dalilin' da ya sa ake ganin ya tilasta Abdullahi Ganduje barin shugabancin APC. Duba dalilan a sashen sharhi.

Hoto: Dr. Abdullahi Umar Ganduje/Facebook.

Har Yanzu Ba Mu Cimma Matsaya Da Gwamnatin Saudiyya Kan Batun Binne Marigayi Aminu Dantata A Can Ba, Idan Abin Ya Ja Lok...
28/06/2025

Har Yanzu Ba Mu Cimma Matsaya Da Gwamnatin Saudiyya Kan Batun Binne Marigayi Aminu Dantata A Can Ba, Idan Abin Ya Ja Lokaci Za Mu Dawo Da Gawarsa Kano A Yi Jana'izarsa, Inji Sakataren Marigayin, Wato Mustapha Abdullahi Junaidu

Allah ya kyautata makwanci ya gafartawa Dogon Alheri 🤲
28/06/2025

Allah ya kyautata makwanci ya gafartawa Dogon Alheri 🤲

ABUN A YABA🔴 AlhamdulilLah!Taron Yaumul Kiswa (Ranar Tufatarwa) na Qafilatul Mahabba Funtua Branch ƙarƙashin Jagoranci I...
26/12/2024

ABUN A YABA🔴 AlhamdulilLah!
Taron Yaumul Kiswa (Ranar Tufatarwa) na Qafilatul Mahabba Funtua Branch ƙarƙashin Jagoranci Imam Professor Ibrahim Ahmad Maqari yana gudana cikin tsari da ƙayatarwa!

Allah Ya saka da mafificin alkhairi ga kowa da kowa! Mun gode!

SUBAHANALLAH: An Yi Garkuwa Da Ita A Hanyarta Ta Koma Gida Funfua.Daga makarantar School Of Health Makarfi. Baraka Abdul...
09/12/2024

SUBAHANALLAH: An Yi Garkuwa Da Ita A Hanyarta Ta Koma Gida Funfua.
Daga makarantar School Of Health Makarfi.
Baraka Abdulkareem

FUNTUA🔶ZAGAYEN MAULUDI 2024/١٤٤٦ALHAMDULILLAH SUMA GURAGU BA ABARSU ABAYA BA CIKIN SOYAYYAR ANNABI SAW ALLAH YA MAIMAITA...
02/11/2024

FUNTUA🔶ZAGAYEN MAULUDI 2024/١٤٤٦
ALHAMDULILLAH
SUMA GURAGU BA ABARSU ABAYA BA CIKIN SOYAYYAR ANNABI SAW
ALLAH YA MAIMAITA MANA

Shamsu fijo zai buga wasan shi na farko a kungiyar El Gouna f.c kasar Egypt 🤩Yana daga cikin sha dayan farko (first Elev...
26/10/2024

Shamsu fijo zai buga wasan shi na farko a kungiyar El Gouna f.c kasar Egypt 🤩

Yana daga cikin sha dayan farko (first Eleven)

Allah yasa a fara a sa'a

Harry Clarke a wasan da Brentford:😳 Ya ci gida (OG)😩 Ya janyo Fanareti🛑 Aka bashi Jan KatiShine ɗan wasa na farko da ya ...
26/10/2024

Harry Clarke a wasan da Brentford:

😳 Ya ci gida (OG)
😩 Ya janyo Fanareti
🛑 Aka bashi Jan Kati

Shine ɗan wasa na farko da ya yi hakan a wasa ɗaya a gasar Premier League bayan Jan Bednarek a 2019 😂

Tuni Kylian Mbappé yayi satar gida [Off-side] sau 6 a wasan El-Clasico na farkonsa kafin hutun rabin wasa.
26/10/2024

Tuni Kylian Mbappé yayi satar gida [Off-side] sau 6 a wasan El-Clasico na farkonsa kafin hutun rabin wasa.

Me kuke iya siya da Naira biyar a garuruwan ku?
17/10/2024

Me kuke iya siya da Naira biyar a garuruwan ku?

Aslm Idan allah yakaimu gobe da karfe 7:00 Am na safe akwai addu'ar uku 3 zamfarawa road.muna barar addu'a ga kowa da ko...
17/10/2024

Aslm Idan allah yakaimu gobe da karfe 7:00 Am na safe akwai addu'ar uku 3
zamfarawa road.

muna barar addu'a ga kowa da kowa allah yajikanta da rahama ya kyautata tamu bayan tasu.

An Karrama Babban Malamin Addinin Musulunci Sheikh Usman Rigi Rigi Kusfa Zaria Da Lambar Yabo Kan Karatukansa Da Yake Ga...
12/10/2024

An Karrama Babban Malamin Addinin Musulunci Sheikh Usman Rigi Rigi Kusfa Zaria Da Lambar Yabo Kan Karatukansa Da Yake Gabatarwa.

Shin Da Wane Abu Za Ku Iya Tunawa Da Malamin ?

Address


Telephone

+2348147970794

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when As_funtua_TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to As_funtua_TV:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share