this page is created to to update people on social issues
17/09/2024
Alhamdulillah...
Yau dai Seaman Abbas mijin Hussaina Iliyasu ya shaki iskar 'yanci.
✊
17/09/2024
Ga wani labari daga Ramlat Rdhwan wanda yafi ma na Hussaina tausayi da daga hankali. Allah Sarki! Sojojin Nigeria da matansu suna cikin ibtila'i da tashin hankali. Allah ya kawo muku dauki 😭
14/09/2024
Sallallahu alaihi wasallam
09/09/2024
Mal. Dikko Umar Radda gwamnan Jihar Katsina Allah ya saka maka da alkhairi. Hakika kai jarumin gwamna ne. Irinka muke nema a sauran jihohin arewa amma min rasa. Muna addu'a Allah ya tayama 🤲
Be the first to know and let us send you an email when Asmat productions posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.