Sunnah Media Malumfashi

  • Home
  • Sunnah Media Malumfashi

Sunnah Media Malumfashi Da'awah is the best profession for a Muslim!

15/08/2025

💥Khudbar Juma'a

💥Daga Masallacin GUSS Malumfashi Katsina State.


Gabatarwa: Sheikh Abdullahi Bappa

Date: 15/08/2025

15/08/2025

💥Khudbar Juma'a

💥Daga Masallacin Juma'a Area Low-cost, Malumfashi Katsina State.

💥Gabatarwar: Sheikh Isah Yusuf

💥Date: Friday 21 Safar, 1447AH (15/08/2025)

15/08/2025

Khudbar Jumu'a

Masjid As-Sahaba Malumfashi Katsina State

Gabatarwar Prof Bashir AbdulKadir Malumfashi

Maudu'i:Matsalolin Tsaro A Yankin Mu Ina Mafita?

10/08/2025

📚Karatun Sahihul Bukhari

🎙️Majalisi na 106 Darasi na 106

📢Gabatarwar: Prof Salihu Lawal

🕌Daga Masallacin Darul Hidaya Mu'assasatu Abdulwahab al-Khairiyyah, Malumfashi Katsina State.

🗓️Rana: Lahadi 16th Safar, 1446AH (10/08/2025CE)

Baarakallaahu laka, wa baaraka alayka, wa jama’a baynakumaa fii khayrin Yusuf Ahmed Nalado 9th August, 2025
10/08/2025

Baarakallaahu laka, wa baaraka alayka, wa jama’a baynakumaa fii khayrin Yusuf Ahmed Nalado

9th August, 2025

08/08/2025

📚Karatun Al wasaayan Nabawiyya

📢Gabatarwar: Sheikh Mutawakkil Salis Mistapha

🕌Daga Masallacin Fatahu Abdullahi, Malumfashi Katsina State.

🗓️Rana: Juma'a 14th Safar, 1446H (08/08/2025CE)

08/08/2025

💥Khudbar Juma'a

💥Daga Masallacin GUSS Malumfashi Katsina State.


Gabatarwa: Sheikh Abdullahi Bappa

Date: 08/08/2025

08/08/2025

💥Khudbar Juma'a

💥Daga Masjid Jibwis 1 Malumfashi Katsina State.

💥Gabatarwar: Imam Mutawakkil Mustapha Salis

💥Date: 8/08/2025

Assalamu AlaikumMuna Farin Cikin Gayyatar Yan'uwa Da Abokan Arziki Halartar Daurin Auren Daya Daga Cikin Manyan Ma'aikat...
06/08/2025

Assalamu Alaikum

Muna Farin Cikin Gayyatar Yan'uwa Da Abokan Arziki Halartar Daurin Auren Daya Daga Cikin Manyan Ma'aikatanmu Na Sunnah Media Malumfashi Wato Malam Yusuf Ahmed Nalado

Za'a Daura Auren In shaa Allah A Ranar Asabar 9th August, 2025 A Gidan Marigayi Alh. Yahaya Danmila Kusa da Gidan Alh. Dodo Malumfashi, Katsina State Da Karfe 11:30 Na Safe

Allah ya bada ikon halarta, amin

03/08/2025

KU KATANGANCE MATANKU

Mata ba tada abokin miji, bata da dan uwan miji

Makarantar   Na sanar da daukacin jama'a cewa zata fara sayar da Form din daukar dalibai daga Nursery 1-2 da primary 1-6...
03/08/2025

Makarantar Na sanar da daukacin jama'a cewa zata fara sayar da Form din daukar dalibai daga Nursery 1-2 da primary 1-6 da secondary JSS 1-2 a bangaren boko da Islamaiyyah da Tahfiz daga gobe ranar LITININ 4 - 8 - 2025 a harabar Makarantar dake No. 8 Area II Opposite Mamu Filling Station Malumfashi daga karfe 10:00am Zuwa 1:00pm a ranakun litinin zuwa alhamis

Mun gode sosai

Address


Telephone

+2348035078317

Website

http://sunnah.com/

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sunnah Media Malumfashi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sunnah Media Malumfashi:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share