Ko kana da kyau ka ƙara da wanka

  • Home
  • Ko kana da kyau ka ƙara da wanka

Ko kana da kyau ka ƙara da wanka Andaya

01/07/2025

بِحُبِّ الْإِمَـــــامِ الْهَاشِمِـــي أَتَقَـــرَّبُ
طَرِبْتُ لَهُ شَوْقًا وَذُو الشَّوْقِ يَطْرَبُ

20/06/2025

Zan Fara da rufe wa da ambaton farin masoyi Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallama

Menene gaskiyar zance a nan
12/05/2025

Menene gaskiyar zance a nan

12/05/2025
Arsenal kamfanin asara
12/05/2025

Arsenal kamfanin asara

Ba za ki gane kin wa kanki ganganci da kika bijirewa zaɓin iyayenki kika auri ɗan wanka mai zaƙin murya ba sai sa'adda d...
12/05/2025

Ba za ki gane kin wa kanki ganganci da kika bijirewa zaɓin iyayenki kika auri ɗan wanka mai zaƙin murya ba sai sa'adda duk abinda yake sha'awa tattare da ke ya canja kamanni 🥱 Daga sannan ne wataƙila idan Allah ya tausaya miki za ki gane lallai su Baba sun hango abinda baki taɓa hangowa ba 🥺

Ke kuma da kika ƙi aure kika koma bin ɗakunan samari, ana nan tafe za ki kai matakin da babu mutumin da ke sha'awar jima'i da ke, domin a lokacin duk abubuwan da suke ruɗar ki na yarinta kinai wa masu ƙaunar ki saboda Allah wulaƙanci sun mokaɗe. Ke a karan kanki kin tsani kanki saboda yacce s**a koma 🌚

Mata ku bi duniya a sannu, domin akwai ranar da akuyar gidanku ma in kikai wasa sai ta fi kyan diri da ɗaukan hankalin waɗanda k**e birgewa a yanzu saboda yarinta 🤭

24/04/2025

Don haka ka kiyayi ALLAH sai ka tsira tun anan duniya kafin aje can ka tarar da shi. Ya ALLAH ka ba mu ikon kiyaye iyakokinka. AMIN

Ɗalibin Masu Hikimar Magana
- Sulaiman Habibu Sulaiman

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ko kana da kyau ka ƙara da wanka posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share