Hzaifa+Hashym

Hzaifa+Hashym Follow me on my page for some fun and advice on everyday life.

27/04/2025
25/04/2025

Love turns to hate when the expectations of love are not met. If the person you love hurts you, breaks your heart, or shows you behaviors that are different from how you first saw them, the heart can change from love to hate.

This hatred is often not because you no longer love the person, but because you feel that you have been hurt and that the love that was initially sweet to you has turned into pain.

A loving heart, when it feels too much pain, can instantly turn into a heart that feels angry and hateful. That is why it is said that most hatred comes from a heart that is truly loved.

21/04/2025
21/04/2025

BAHAUSHE MAI WAYO!
Wani Bafullace ne ya ji ’yan uwansa suna ta kuranta cewa Bahaushe yana da wayo, hikima da dabarun rayuwa.
Ran nan sai shiga gari, ya hadu da wani mutum ya ce masa: “Na ji cewa
Bahaushe mayen sani ne, to idan ka cika mayen sani, mene ne a aljihuna?
Idan ka gane zan saya mana abinci da shi. Mutumin ya ce masa kudi ne.
Bafulatani ya je ya sayo abinci, ya zo da kwanon a rufe ya ce masa: “Mene
ne a nan ciki? Idan ka gane zan bude mu ci tare. Shi kuwa sai ya amsa masa da cewa abinci ne. Bafulatani ya ce: “Lallai Bahaushe mayen sani ne, to mu ci.”

BABARBARE DA AKUYA.Wani Babarbare ne ya sayi akuya akasuwa, ya k**a hanyar gida saihanyar ta rabu biyu, da ta gidansa da...
21/04/2025

BABARBARE DA AKUYA.
Wani Babarbare ne ya sayi akuya a
kasuwa, ya k**a hanyar gida sai
hanyar ta rabu biyu, da ta gidansa da wata hanyar daban. Yana cikin tafiya sai akuya ta kwace, ta bi hanyar gidansa. Ko da ya ga haka sai ya ce: “Yauwa, ashe dama kin san gidana? To idan kin je ki ce a ba ki dusa ki ci, kafin gama cin kasuwa.”

21/04/2025

Mahaukachi Da yara

" Wani mahaukaci ne ya iske yara suna wasan kasa sai ya ce kai kuje Can ana raba naira naira sai yaran s**a tashi dagudu sunka nufi wajan sai mahaukaci ya ce ** kai bari de nabisu ko da gaske ne

Address

Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hzaifa+Hashym posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share