21/05/2024
CEX.io exchange babbar kasuwar crypto ce. Shekaru uku da s**a wuce tana chikin kasuwannin da s**a bawa mutanenmu yan arbitrage alkhairi sosai. CEX sun shigo sahun minings da akeyi a telegram.
Yanda Ake CEX Mining
Tsarin mining na CEX kala biyune, akwai Tap to Earn da kuma Farming.
💧 Farko zakuyi rijista da link dake kasa. Yana dan yin delay na yan mintuna kafin su turo details bayan taba Start 👇
https://t.me/cexio_tap_bot?start=1716283112226269
💧 Bayan kun kammala rijista, daga kasa zakuga wasu icons guda hudu.
✔️ Na farko shine Tap, wanda shine gurin Tap to Earn. Duk minti daya suna bada damar tapping 10 ne kacal, bayan kunyi tapping sai kuyi claiming na points dinku.
✔️ Na biyu shine Tasks, wanda shine wajen yin tasks domin a samu points. Tasks din sun hada da yin rijista da kasuwarsu, inviting mutane, following dinsu a twitter, da sauransu. Kowanne task yanada nashi points din.
✔️ Na uku shine Farm, wanda shine inda ake tara points (farming) duk bayan awa hudu ayi claiming dinsu. A farm, ba tapping ake ba, da kansu suke tara muku points din, bayan awa hudu kuyi claiming.
✔️ Na hudu shine, anan zakuga duk points da kuka tara, tun daga kan wanda kukayi tapping, da wanda kuka samu ta hanyar farming, dama wanda kuka samu ta hanyar referrals.
https://t.me/cexio_tap_bot?start=1716283112226269
Ubangiji Allah ya datar damu