Hi-Muazu Waina Waina

  • Home
  • Hi-Muazu Waina Waina

Hi-Muazu Waina Waina Fishing/farming.

25/07/2025

Sunnah

20/01/2025

YANZU-YANZU: Daga rantsar da shi shugaban Amurka Donald Trump, ya haramta ayyukan daudu, maɗigo da luwaɗi inda yace daga yanzu Auren jinsi biyu kaɗai Amurka ta sani a hukumance, wato mace da namiji.

Me za ku ce?

12/07/2024
22/02/2024
Manyan gobe
20/02/2024

Manyan gobe

22/10/2023
02/06/2023

SANARWA!
SANARWA!!
SANARWA!!!

In sha Allah majlisin Dr. Ibrahim Jalo zai koma karatu bayan hutun azumi Asabar mai zuwa *14/11/1444 H, 3/6/2023 M.*

1. Asabar مختصر تفسير ابن كثير.
2. Litinin نيل الاوطار
3. Talata روضة الناظر وجنة المناظر. ميزان الذهب.
4. Laraba شرح ابن عقيل. طائفة من قصائد ابراهيم جالو.
5. Alhamis بداية المجتهد ونهاية المقتصد. اساسيات التمويل الاسلامي

LOKACI: Tsakanin Magarib da isha'i.
Guri: Masallacin Ƙofar gidan Dr. Ibrahim Jalo Jalingo.

Alaramman da zai ja baƙi ranakun Tafseer: Ustaz Dahir Sulaiman.

Allah Ya bamu ikon halarta.

Muhammad Zangina Umar PROMAJLIS.
07035135406

Address


Telephone

+2347037784699

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hi-Muazu Waina Waina posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hi-Muazu Waina Waina:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share