Fitilar Arewa

Fitilar Arewa GASKIYA KOMAI DACINTA

Motar Kano Line ta Kone kurmus awanni biyu bayan tashinta daga tashar Kano Line dake Naibawa Motor Park zuwa Abuja. Zuwa...
02/01/2025

Motar Kano Line ta Kone kurmus awanni biyu bayan tashinta daga tashar Kano Line dake Naibawa Motor Park zuwa Abuja.

Zuwa yanzu dai babu rahoton rasa rai.

Fitilar Arewa

"Munyi kyakkyawar shiri tareda aniyar rage hauhawar farashin kayayyaki daga kaso 34.6% zuwa 15% a halin yanzu." Shugaba ...
01/01/2025

"Munyi kyakkyawar shiri tareda aniyar rage hauhawar farashin kayayyaki daga kaso 34.6% zuwa 15% a halin yanzu."

Shugaba Bola Tinubu a sakon Sabuwar shekara.

Fulani Bandits :--- Sojojin sunk**a Bashir Saidu shugaban ma'aikatan gidan gwamnati lokacin mulkin Elrufai a Kaduna. An ...
01/01/2025

Fulani Bandits :--- Sojojin sunk**a Bashir Saidu shugaban ma'aikatan gidan gwamnati lokacin mulkin Elrufai a Kaduna.

An k**a tsohon shugaban ma'aikatan fadar gwamnatin El-Rufai

Jami'an tsaro na 'Operation Fushin Kada' sun k**a Bashir Saidu, shugaban ma'aikatan fadar gwamnati a lokacin Gwamnatin Nasir El-Rufai a jihar Kaduna a yau Talata.

Majiyoyi sun shaidawa DAILY NIGERIAN cewa jami'an tsaron, wadanda ke aikin dakile matsalar yan fashin jeji, sun kai wa Sa'idu bara a kusa da gidan sa da ke Convocation Crescent, sannan su ka dadume shi a Rigachukun.

Majiyoyin sun ce gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ne ya bada umarnin k**a mutumin, inda su ka kara da cewa daga nan za a kai shi kotu.

Jami'an tsaro sunk**a Dr Mahadi Shehu mutumin dayayi kaurin suna wajen sukar gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.
30/12/2024

Jami'an tsaro sunk**a Dr Mahadi Shehu mutumin dayayi kaurin suna wajen sukar gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.

30/12/2024

Hukumar Custom sunfara daukar ma'aikata ga link a kasa ku cike.

INNALILLAH WA INNA ILAIHI RAJU'UN amarya tarasu bayan awa biyu da daura aurenta a jihar Neja. Daga Jaridar Rariya Hausa ...
30/12/2024

INNALILLAH WA INNA ILAIHI RAJU'UN amarya tarasu bayan awa biyu da daura aurenta a jihar Neja.

Daga Jaridar Rariya Hausa 24

Ashe yanzu akuya mai kyau ta kai N140,000? Amma sai ka samu budurwa tana danna wayar N250,000 amma babu ko sisi a accoun...
30/12/2024

Ashe yanzu akuya mai kyau ta kai N140,000? Amma sai ka samu budurwa tana danna wayar N250,000 amma babu ko sisi a account din ta b***e jaka. Haba Beb, da za ki gane ki hakura da slaying ki sayi kananan awaki mata 3 taure daya, da duk sai sun haihu cikin wata shida, wata ma biyu za ta haifa ma ki, kin ga daga nan ba ruwan ki da urgen 2k.

Daga Sheriff Almuhajir

Idanma maganar born to rule ne jinin sarautar Daura , Gobir , Zazzau da Kabbi ne Yak**ata su yi wannan tinƙahon ba Fulan...
30/12/2024

Idanma maganar born to rule ne jinin sarautar Daura , Gobir , Zazzau da Kabbi ne Yak**ata su yi wannan tinƙahon ba Fulani.
Dukan waɗannan da na lissafo sun haura shekaru 700 akan karagar mulki . Daura da Gobir ko sai dai ma a yi maganar shekaru dubu da wani abu .

To kai da sai a shekaru 200 baya ka san daɗin mulki ina kai ina maganar born to rule inda yan 1000 su ke ?

Abu ne fa a rubuce , kawai dai don kun raina mutane ne ku ke cewa mu na yaɗa ƙiyayya.

Kari
Kuma duk masarautun sun girmi tawayen su

Sanatan Kano ta Arewa, Mataimakin Shugaban Majalissar Dattawa, Sanata Barau Jibrin Maliya ya tura Dalibai Mutum 70 Yan A...
30/12/2024

Sanatan Kano ta Arewa, Mataimakin Shugaban Majalissar Dattawa, Sanata Barau Jibrin Maliya ya tura Dalibai Mutum 70 Yan Asalin Jihar Kano zuwa Kasar Indiya domin yin Digiri na 2 a fannoni daban-daban.

Ya basu Kyautar Dala 300, Laptop Computer, Al-Qurani, Akwati da Sauran kayan more rayuwa ga Kowannensu.

Wanne fata kuke masa ?

Address

Maitama

Telephone

+2348138874428

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fitilar Arewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Fitilar Arewa:

Share