Rtv Sokoto Newsroom. Birnin Kebbi Road.

  • Home
  • Rtv Sokoto Newsroom. Birnin Kebbi Road.

Rtv Sokoto Newsroom. Birnin Kebbi Road. A reputable source of credible news on sokoto and neighbouring States. we are the most effective and reliable voice of sokoto state.

27/06/2025
24/06/2025

China ta kammala gina babbar hanyar karkashin ruwa mafi fadi a duniya cikin kwanaki 110 kacal! Injiniyoyi sun gina wannan katafaren ramin karkashin Kogin Yellow a birnin Jinan ta amfani da wata babbar na’ura mai hako rami mai suna ‘Shanhe’ mai fadin mita 17.

Wannan rami na karkashin ruwa yana da fadin kafa 55.8 (kwatankwacin mita 17), kuma zai rika daukar layukan ababen hawa guda shida (6). Wannan ya kafa sabon tarihi na duniya wajen gina ramin ‘shield tunnel’. Sama da kilomita 3 na ramin karkashin ruwa aka kammala cikin sauri mai ban mamaki, inda ake ci gaba da gina kimanin mita 16 zuwa 18 a kowace rana.

Daga Aliyu Ayuba Bagiwa

~Karaduwa Post

22/06/2025

Wannan shine jirgin da America 🇺🇸 tayi amfani dashi wurin kai hari a cibiyoyin nuclear Iran 🇮🇷

B-2 spirit stealth bomber 📌

Jirgi ne mai hatsarin gaske, yana ɗauke da fasahar zamani mai ƙarfin gaske wanda na’urar tsaron samaniyar ƙasashen duniya basa iya ganinsa. Haka yake kamar aljani a sararin samaniya.

Wannan jirgin an ƙera guda 21 ne kacal, dagacikin 21 saura 19, biyu dagacikinsu sunyi hatsari awurin gwajin tuƙi.

Tambaya anan shine:

Shin samaniyar Iran 🇮🇷 na iya tare harin wannan jirgin?

Amsa: a’a Iran 🇮🇷 bata iya tare harin wannan jirgin

Iran 🇮🇷 nada makaman (hypersonic missiles) kamar irinsu:

1. “Fattah Ballistic Missile” mai cin tafiyar kilomita 1,400. Wannan makamin zai iya tafiya daga Sokoto zuwa birnin Legas acikin minti bakwai kacal (7 minutes)

2. “khorramshahr Ballistic Missiles” mai cin tafiyar kilomita 2,000. Wannan makamin zai iya tafiya daga sokoto zuwa birnin Legas acikin minti huɗu kacal (4 minutes)

Waɗannan makaman tsaron samaniyar Iran 🇮🇷 guda biyu bazasu iya tare jirgin america (B-2 spirit stealth bomber) saboda na’urar “Radar” mai hango jirgi daga samaniya bazata iya tantance wannan jirgin ba.

Yakamata Iran 🇮🇷 ta nemi tallafin ƙasashe irinsu Russia 🇷🇺, China 🇨🇳 da North Korea 🇰🇵 domin samun advanced technology da zai iya hango wannan jirgin a samaniya.

Allah yaƙara ɗaukaka muslunci da musulmai ameen

Alhassan Mai Lafia

21/06/2025

YANZU YANZU: Zamu kasance a Sahun gaba cikin ƙasashen da Zasu Taimakawa ƙasar Ir@n idan ƙasar Amurka tace Zata Shiga y@ƙin Nan, Kim jong Un

Me Zaku Ce?

Kana Son Duba Sahihan Labarai Shigo Jaridar 👉 Wakiliya 👈 Yanzu Yi Following Karku Bari Komai Ya Wuceku...

21/06/2025

ABIN YA ISA HAKA

Akwai wasu 'yan uwanmu Musulmai mutum 31 sun taso daga garin Zaria jihar Kaduna zasu je garin Qua'an-Pan karamar hukumar Mangu Jihar Pilato daurin aure..

Sun isa wani kauye da ake kira Mangun a karamar hukumar Mangu sai s**a bata da hanya, sun tsaya suna tambaya sai matasan garin s**a far musu

Nan take aka yiwa mutum 13 ki$an gi||a, wasu ma da wuta aka kone su, sannan aka kone motarsu, cikin wadanda aka ka$he akwai Mahaifin angon da za'a daura wa aure da kuma yayansa

Akwai bidiyo da aka dauka lokacin da suke aikata ta'addancin akan mutanen mu, zaku iya gani a Telegram ta nan
👇
https://t.me/DattiassalafiyTech

Sannan mutum 18 sun samu munanan raunuka, yanzu haka suna General Hospital na Mangu a jihar Pilato

Ya kamata masu iko da Nigeria da manyan Arewa su hadu su kawo karshen irin wannan ta'addanci da ake yiwa Musulmai a jihar Pilato

Idan akace mutane zasu dinga tare wasu a hanya su ka$he su saboda banbancin addini ina ganin babu wanda zai tsira a Nigeria, don haka a dauki mataki kafin a ga laifin Musulmai idan sun fara ramakon gayya

Muna rokon Allah Ya karbi shahadarsu

20/06/2025
18/06/2025

Address


Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348036009270

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rtv Sokoto Newsroom. Birnin Kebbi Road. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Rtv Sokoto Newsroom. Birnin Kebbi Road.:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Opening Hours
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share