GOMBE - A YAU

  • Home
  • GOMBE - A YAU

GOMBE - A YAU World news Entertainment news

Labari da DUMI DUMI 🥹 wani Dan baiwa yamiki manyan hujjoji GA hukumar EFCC akan zambatarsu da akayi da sunan C.T.O  Wand...
15/10/2025

Labari da DUMI DUMI 🥹 wani Dan baiwa yamiki manyan hujjoji GA hukumar EFCC akan zambatarsu da akayi da sunan C.T.O Wanda hakan zai iya shafar harkan crypto ta Arewa

Ana zargin wasu daga cikin INFLUENCER'S na Arewa da karkatar da kudin Yan baiwa 🥹 da zamba cikin aminci Wanda yan baiwa ...
14/10/2025

Ana zargin wasu daga cikin INFLUENCER'S na Arewa da karkatar da kudin Yan baiwa 🥹 da zamba cikin aminci Wanda yan baiwa sunaso wayannan influencers sufito sukare kansu Amma abu yaci tura .

Hakika akwai darasi!!Sojaboy ya bi duk wata hanya ta sa6awa Allah domin samun daukaka amman ba inda ya je, ba wata nasar...
10/10/2025

Hakika akwai darasi!!

Sojaboy ya bi duk wata hanya ta sa6awa Allah domin samun daukaka amman ba inda ya je, ba wata nasara da ya samu, ya kashe kudi iya kudi amman Allah ya dulmuyarda shi.

Shi kuma Super uban lissafi ba kudi, ba ilimi, ba wayewa, amman lokaci daya Allah ya daukaka shi, ya yi nasara tare da trending.

Malam, wallahi wayo ko dubara baza su sanya ka samu abinda Allah bai kaddare ka da samu ba, don haka ka mika lamarinka zuwa ga Allah, insha Allahu zaka samu abinda kake nema.

GOMBE -A YAU

Cewar fitaccen Dan crypto Muhd King Cash
30/09/2025

Cewar fitaccen Dan crypto
Muhd King Cash

Congratulations Samaila A Baba ✅
28/09/2025

Congratulations
Samaila A Baba ✅

C.RONALDO Yace musulunci yafara bashi sha,awa yafara nazari da bincike Akansa
28/09/2025

C.RONALDO

Yace musulunci yafara bashi sha,awa yafara nazari da bincike Akansa

Mutane 26 da Engr Aliyu Mohammed yayiwa Kyautar naira 500,000 kowa yakarbi sakonsa Masha Allah Ubangiji allah yasa su an...
25/09/2025

Mutane 26 da Engr Aliyu Mohammed yayiwa Kyautar naira 500,000 kowa yakarbi sakonsa Masha Allah Ubangiji allah yasa su anfana

BabaSadiq dakai da Abdul gaya k**a waya girmi wani ne 😂😄🫵🏽
25/09/2025

BabaSadiq dakai da Abdul gaya k**a waya girmi wani ne 😂😄🫵🏽

Fitaccen jarumin fina-finan Indiya a yankin Tamil, Prakash Raj, wanda aka fi sani da Malam Nagori, ya halarci zanga-zang...
21/09/2025

Fitaccen jarumin fina-finan Indiya a yankin Tamil, Prakash Raj, wanda aka fi sani da Malam Nagori, ya halarci zanga-zangar nuna goyon baya ga al’ummar Falasɗinu da aka gudanar a jihar Tamil Nadu ta ƙasar Indiya.

Engr Aliyu Mohammed zai gwangwaje matasan jahar gombe mutum 26 da jarin naira 500,000 kowanne su domin dogara dakai
21/09/2025

Engr Aliyu Mohammed zai gwangwaje matasan jahar gombe mutum 26 da jarin naira 500,000 kowanne su domin dogara dakai

DA DUMI-DUMI: Mahaifin Rahama Sa’idu ya bata nan da wata Uku ta fito da mijin AureDaga Ayau News Abokin sana'ar ta Baba ...
13/09/2025

DA DUMI-DUMI: Mahaifin Rahama Sa’idu ya bata nan da wata Uku ta fito da mijin Aure

Daga Ayau News

Abokin sana'ar ta Baba Sadiq ya wallafa cewa "Mahaifin Rahama, Malam Saidu ya ce mun Baba Sadiq wannan kanwar taka na bata nan da wata Uku ta fito da miji muyi mata aure ko kuma…………….."

A ganin ku ko kuma me ne?

Follow us => GOMBE-A-YAU

Address


Telephone

+2349095601659

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GOMBE - A YAU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to GOMBE - A YAU:

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share