Northern Express

  • Home
  • Northern Express

Northern Express Northern Express is an electronic media with interest in politics, sports, technology, health, education, youth, women and children in Northern Nigeria.

We are truthful, reliable and fast with breaking news.

21/06/2023

Wanzanci is one of the oldest occupations in Hausaland. Wanzam is a local barber, traditional healer and also physician in Hausaland.

The occupation is normally inherited from one's parents and passed to children. It is a very vital occupation that people can not do without. Wanzam is the first person that is called whenever a new baby is born. Some of the services offered by wanzam are:

1. Haircuts
2. Circumcision
3. Cupping (Kaho)
4. Removal of Tonsilitis (Hakin wuya)
5. Female ge***al mutilation
6. Curving tribal marks
7. Giving medicines

Wanzamai can be seen walking around with their shiny leather bags. The Wanzami has all his tools in what is called a Zabira (toolkit). These tools include local blades (aska) of different sizes, cow horn (Kaho), black soap, cotton wool, etc.

More experienced wanzami also have an edge over amateur ones. For instance, an experienced wanzami can perform a bloodless circumcision or a long-distance one! Their services are more efficient too.

During their festival called wasan aska, where they showcase their talents and skills to the audience, a drummer and a singer are used to attract more audience.

This epic occupation is gradually fading out as most of the descendants of wanzamai have either adopted other modern occupations or still practicing barbing but using modern technologies.

📷 Prof. Bashir Aliyu Sallau
(Sarkin Askan Yariman katsina)
He is a professor of Hausa Cultural Studies, Federal University Dutsinma who still practice wanzamci as a university don.

21/06/2023

Daura Emirate also referred to as Fadar Hausa is the Spritual home of Hausa people. It is the Headquarters of the seven true Hausa states; Daura, Kano, Katsina, Zaria, Hadejia, Rano and Gobir. These seven true Hausa states were all ruled by descendants of Bawo, son of Queen Daurama and Bayajidda of Daura.

Being the custodian of the only "Fadar Hausa" in the world, it is only the emir of Daura that has he power to confer traditional title for the whole Hausaland. For example Sarkin Yakin Kasar Hausa, Matawallen Hausa, Barden Hausa, Walin Hausa etc. All other emirs can confer titles of their kingdoms only.

Daura is one of the few emirates in Hausaland that are ruled by Hausa people after Fulani Jihad of 1804. When the first fulani emir, Malam Isiyaku was installed by Jihadits in 1805, Hausa people then established a parallel kingdom around Zango, few kilometres away from Daura with their first Emir being Sarki Abdu Gwari.

The British colonialists reaffirmed the Hausa Dynasty in Daura in 1904 by installing Sarki Musa dan Sarki Nuhu. His descendant, His Royal Highness Umar Faruk Umar is the current emir of Daura.

Daura was a Local Government Area in Kaduna state untill 1987 when it bacame part of the newly created Katsina State.

Daura is a home to several Federal and State Establishments such as;

1. Federal University of Transport, Daura
2. Federal Polytechnic, Daura
3. Yusuf Bala Usman College of Legal and General Studies
4. Sani Zangon Daura College of Health Sciences
5. Federal Medical Centre Daura
6. Nigerian Airforce Quick Response wing, Daura
7. Nigerian Army 171 Battalion Daura
8. Nigerian Airforce Reference Hospital Daura
9. Federal Government College (FGC) Daura
10. Nigerian Television Authority Daura

24/08/2022

Vegetables and a touch of egusi.

Do you know that soup is the main dish and should be more than the swallow?

28/07/2022

The last time I wore this gown was in January this year.

I wore it yesterday and it was not fitted anymore, I had to a use a belt.

It's three days to our August weight loss program and registration is still going on.

20/07/2022

Hello there

You CANNOT get flat belly by taking this concoction.

Tomorrow I will talk about part of my weight loss journey, unimaginable things I have done and concoctions I took.

Do not suffer like I did before getting solution, register for our August weight loss program and learn the bedrock of weight loss.

My name is Oluchi Eze
I am a certified Diet and Nutrition Coach.

02/06/2021

Video: Yansanda a Katsina sun damke wani shahararren barawo ATM mai yaudarar mutane ya kwashe musu kudi a account.

25/05/2021

Yadda yan sanda s**a k**a wani qasurgumin mai yiwa kidnappers safarar mak**ai daga Nijar da Mali zuwa Nigeria

Ba Amirkiya da ta auri dan Kano ta sami juna biyu. A cikin rubutunta na Facebook da BaAmurkiyar ta yi murnar samun juna ...
14/05/2021

Ba Amirkiya da ta auri dan Kano ta sami juna biyu.

A cikin rubutunta na Facebook da BaAmurkiyar ta yi murnar samun juna biyun da ta yi a yayin da take sanar da samun wannan karuwa da s**a samu

Hotuna: Katafaren gida na alfarma a birnin Abuja mallakin Alhaji Auwalu Rano, shugaban kamfanin mai na A.A Rano Petroleu...
11/05/2021

Hotuna: Katafaren gida na alfarma a birnin Abuja mallakin Alhaji Auwalu Rano, shugaban kamfanin mai na A.A Rano Petroleum

Gwamnan jihar Zamfara Bello Muhammad Matawalle ya sayi shanu domin raba wa talaka a yayin bukukuwan sallah. A cikin sana...
08/05/2021

Gwamnan jihar Zamfara Bello Muhammad Matawalle ya sayi shanu domin raba wa talaka a yayin bukukuwan sallah. A cikin sanarwar da DCL HAUSA ta samu daga Abdulmalik Saidu Maibiredi da ke taimaka wa gwamnan a bangaren kafafen sada zumunta, gwamnatin jihar Zamfara ta ce ta yi haka ne don kyautata wa marasa karfi don su yi shagalin karamar sallah.

Za A Zabtare Wani Kaso Daga Cikin Albashin Ma'aikata Da Kuma Ƴan siyasa Domin Taimaka Ma Ƴan kasuwa A Katsina Gwamnatin ...
05/05/2021

Za A Zabtare Wani Kaso Daga Cikin Albashin Ma'aikata Da Kuma Ƴan siyasa Domin Taimaka Ma Ƴan kasuwa A Katsina

Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana aniyarta na cirar wani kaso daga cikin albashin ma'aikatan jahar domin cike gurbin asarar da gobarar da aka yi a babbar kasuwar Katsina ta janyo.

Gwamna Aminu Masari ne ya bayyana haka a yayin da ya ke amsar bayani daga Kwamitin da ya kafa domin binciken musabbabin gobarar da kuma yawan dukiyar da aka yi asara, wanda Kwamishinan ma'aikatar ayyuka da gidaje da kuma sufuri, Tasi'u Ɗanɗagoro ya jagoranta.

Masari wanda a ranar Larabar nan ya amshi sak**akon binciken da kwamitin yayi, ya ce kashi sama da 80 na dukiyar Katsina tana zuwa ne ga ma su riƙe da manyan muƙamai a gwamnatance da kuma ma'aikata, don haka ne ya yanke shawara a kan su ma su riƙe da manyan muƙaman gwamnati da ma'aikata da su bayar da gudunmuwarsu domin tallafa ma waɗanda gobarar ta shafa.

A ƙarshe duba ga irin dumbin matsalolin da jahar ke fuskanta na ƴan ta'adda da kuma asarar dukiyoyi da rayukan mutane, Mari yayi kira ga al'umma da su koma zuwa ga Allah domin tuba gare shi.

A cikin bayanin da Kwamitin yayi, ya bayyana zunzurutun kuɗi har sama da naira milyan ɗari 9 da 2 da aka yi a sararsu sak**akon gubatar.

AN KASHE AUWALUN DAUDAWAAn kashe Auwalun Daudawa, dan bindigar da ya jagoranci garkuwa da daliban sakandaren Kankara da ...
30/04/2021

AN KASHE AUWALUN DAUDAWA

An kashe Auwalun Daudawa, dan bindigar da ya jagoranci garkuwa da daliban sakandaren Kankara da ke jihar Katsinan Najeriya, ya kuma tuba sannan ya sake komawa ruwa a wannan makon. Kwamishinan Tsaro da Lamurran Cikin Gida na jihar Zamfara Abubakar Justice Dauran ya tabbatarwa da manema labarai hakan a wannan yammaci. Kwamishinan ya ce Auwalun Daudawa ya shaida masu cewa ya tafi bikin ‘yan uwansa amma abin takaici ashe daji ya koma kuma da zuwansa ya kore garken dabbobin wasu Fulani inda nan take s**a bindige shi.

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Northern Express posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Northern Express:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share