Labaran Duniya AMMA Atakaiche.

  • Home
  • Labaran Duniya AMMA Atakaiche.

Labaran Duniya AMMA Atakaiche. self employer

Ƴan majalisar Najeriya na son tilasta ƴan ƙasar yin zaɓe ko zuwa gidan yari Ƙarin bayani - https://trib.al/vsoVCNN
16/05/2025

Ƴan majalisar Najeriya na son tilasta ƴan ƙasar yin zaɓe ko zuwa gidan yari

Ƙarin bayani - https://trib.al/vsoVCNN

30/08/2023

ALHAMDULILLAHI!

ASSALAMU ALAIKUM WA RAHAMATULLAH!Muna gaya yan uwa musulmi murnar zagayowar sabuwar shekarar musulunchi da fatan Allah y...
10/08/2021

ASSALAMU ALAIKUM WA RAHAMATULLAH!
Muna gaya yan uwa musulmi murnar zagayowar sabuwar shekarar musulunchi da fatan Allah ya sadamu da Alkhairan da ke chikinta.

19/01/2019

Salam yau muna 19/1/2019,
1 Dan takarar shugaban kasa aqarqashin jam,iyar PDP Yadawo gida najeriya baya ya kwashe kwanaki biyu a kasar America.
2 Shugaban kasa muhammadu buhari a yau ya ziyarci jihohin niger da plateu a cigaba da rangadin yakin neman zaben shi karo na biyu.
3 wata kotu dake zamanta a Abuja ta bada belin senata dino melaye domin rashin lafiya dake damunsa, akan wasu sharudda data gind3 wata kotu dake zamanta a Abuja ta bada belin senata dino melaye domin rashin lafiya dake damunsa, akan wasu sharudda data gindaya.
4 Anyi jana izar yayan gwamnan jahar kaduna malam nasir el,rufa.i da Allah yayiwa rasuwa a yau assabar a garin kad4 Anyi jana izar yayan gwamnan jahar kaduna malam nasir el,rufa.i da Allah yayiwa rasuwa a yau assabar a garin kaduna.
WASSALAM MUZAMA LAFWASSALAM MUZAMA LAFIYA.

02/01/2019

Salam yau muna 02/01/2019.
1""Gwamnan APC Ajahar ogun ya bayyana cewa APCn Ajahar zata fadi akasa warwas azaben 2019 nan da muke 1""Gwamnan APC Ajahar ogun ya bayyana cewa APCn Ajahar zata fadi akasa warwas azaben 2019 nan da muke ciki.
2""Mazauna babbar kasuwar kafanchan ta jahar kaduna sun tafka babbar asara sanadiyar gobarar da ta laqume shaguna da dama adaren litinin 31/12/2018.
3""Kungiyar kiristocin arewa sun bayya sake zaben muhammadu Buhari a 2019 amatsayin babban kuskura ga jama,ar najeriya.
4""Gwamnatin tarayyar najeriya tasaki 15.89bn domin kawo karshen yajin aikin da malaman jami,o,i keci gaba dayi a halin yan4""Gwamnatin tarayyar najeriya tasaki 15.89bn domin kawo karshen yajin aikin da malaman jami,o,i keci gaba dayi a halin yanzu.
toh Allah ya kyauta, wassalam muzama lafiya.

31/12/2018

Salam yau muna 31/12/2018,
1""Dan takara shugaban kasa ajam,iyar PDP Atiku Abubakar yabaiyana cewa idan aka zabeshi zai kawo karshen matsalar tsaro acikin shekararshi ta farko akan karagar mul1""Dan takara shugaban kasa ajam,iyar PDP Atiku Abubakar yabaiyana cewa idan aka zabeshi zai kawo karshen matsalar tsaro acikin shekararshi ta farko akan karagar mulki.

2""Rundunar yan,sandar jahar legas takori 'ya'yanta 3 bisa zarginsu da aikata laifin fashi da makami.

3""Hukumar hisba a jahar kano takama wani saurayi dan sheka 23 da laifin yima yan,mata 3 yan,gida daya1 fyad3""Hukumar hisba a jahar kano takama wani saurayi dan sheka 23 da laifin yima yan,mata 3 yan,gida daya1 fyade.

4""Gwamna Abdul,aziz yari na jahar zamfara yagana da shugaban kasar Nijer Muhammadu isuhu a Yamai babban birnin kasar akokarin shi na nemo hanyoyin magance matsalar tsaro da ta,addabi jahar na tsawon loka4""Gwamna Abdul,aziz yari na jahar zamfara yagana da shugaban kasar Nijer Muhammadu isuhu a Yamai babban birnin kasar akokarin shi na nemo hanyoyin magance matsalar tsaro da ta,addabi jahar na tsawon lokaci.
Toh Allah ya kyaToh Allah ya kyauta.
Muzama lafiya.

13/08/2018

Salam yau muna litinin 13/08/201Salam yau muna litinin 13/08/2018
Ga labaran
1 kwamitin ganin wata a najeriya yasanar da ranar talata 21 ga wannan watan amatsayin rana ranar babbar sallah.
2 Sojoji a maiduguri sun kwashe kusan awanni hudu suna harbi a iska domin nuna kin amincewa da chanza masu war2 Sojoji a maiduguri sun kwashe kusan awanni hudu suna harbi a iska domin nuna kin amincewa da chanza masu wari.
wassalam muzama lfy.

Address


Telephone

+2347064301434

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Labaran Duniya AMMA Atakaiche. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share