Qafila Tv Gusau

Qafila Tv Gusau Manufar Buda wannan shafi shine yada da'awar musulunci a sauka ke ga Al'ummar Sayyiduna Rasulullahi Sallallahu Alaihi Wasallam.

18/07/2025

karatun littafin Sahihul_Bukhari daga Sheikh Mansur Makaranta Gusau

08/07/2025

Takaitaccen bayani Akan muhimmancin tsaftace muhalli a musulunci daga Dr. Saminu Dalhat Ahmad Gusau

MURADI YA CIKAKungiyoyin addinin Muslunci a jihar Kebbi Sunyi taron hadin kai domin Daukaka kalmar Allah. Kuma Alhamduli...
30/06/2025

MURADI YA CIKA

Kungiyoyin addinin Muslunci a jihar Kebbi Sunyi taron hadin kai domin Daukaka kalmar Allah.
Kuma Alhamdulillah ga dukkan alamu Taron yasamu Nasara.

Wanda malaman Izala Jos da Izala Kaduna da Darika Tijjaniyya, da Darikar Kadiriyya dukansu Sun amince da wannan Yarjejeniyar Hadin kan Al'ummar Musulmi da jiya 29/ June/ 2025.

Allah ya ƙara haɗa kawunanmu ga baki Ɗaya.

27/06/2025

كل عام وانتم بخير

Wasu daga cikin photunan Ranar Marayu data guduna a ranar Babbar sallah wanda Gidauniyyar QAFILATUL MAHABBAH ISLAMIC FOU...
17/06/2025

Wasu daga cikin photunan Ranar Marayu data guduna a ranar Babbar sallah wanda Gidauniyyar QAFILATUL MAHABBAH ISLAMIC FOUNDATION OF NIGERIA KARKASHIN JAGORANCIN SHEIKH Prof. Ibrahim Maqari Qafila Tv Gusau BRANCH S**A GABATAR

14/06/2025

Na'am

08/06/2025

YAUMUL AITAM #2025

21/05/2025

Address

Gusau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Qafila Tv Gusau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Qafila Tv Gusau:

Share