Zauren Karatun Sheik Abubakar Giro Argungu

  • Home
  • Zauren Karatun Sheik Abubakar Giro Argungu

Zauren Karatun Sheik Abubakar Giro Argungu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zauren Karatun Sheik Abubakar Giro Argungu, TV Channel, .

Zauren Karatun sheikh Abubakar Giro Argungu wurine da aka bude domin samun karatunkan sheikh tsofaffi da Kuma sababbbi wayanda yake gudanarsuwa a duk fadin duniya wayanda s**a hada da audio da Kuma Video har da Kuma live radio wanda yake 24 hours 7 days.

06/09/2023

Insha Allahu Zaayi Janazar Sheikh Giro Argungu Gobe Alhamis 06 September. Da Misalin Karfe 2:00Pm A Garin Argungu Jihar Kebbin Nigeria.

https://youtu.be/bL3NMeis7DgWa'azin Walima A Garin YauriTare da:- Sheikh Dr. Abubakar Abdullahi GiroTare dashi Akwai:- A...
22/01/2023

https://youtu.be/bL3NMeis7Dg

Wa'azin Walima A Garin Yauri

Tare da:- Sheikh Dr. Abubakar Abdullahi Giro

Tare dashi Akwai:- Alarama Muhammadu Bunza

WURI:- Cikin Garin Yauri , Yauri LG, Kebbi State

Ayi Sauraro Lafiya

21/01/2023
28/06/1444

https://youtu.be/3FL9FlbbbCM📚Zauren karatun sheikh, Dr Abubakar Giro Argungu📚 Tafsirin Alkurani Mai girma Wanda Mal keyi...
12/01/2023

https://youtu.be/3FL9FlbbbCM

📚Zauren karatun sheikh, Dr Abubakar Giro Argungu📚

Tafsirin Alkurani Mai girma Wanda Mal keyi a kowace talata da Larba idan yana nan a masalacin sa dake bakin gidan sa Ku biyomu wani sati (week) don cigaba da sauraro.

*TAFSIRIN SURATUL An-Nahl*

DARASI NA (9)

Dr. Abubakar Abdullahi Giro Argungu (Hafizahullah)

Tareda

Alarama Muhammadu Bunza

Date:
Larba
18/06/1444
11/01/2023
________________________
Domin Samun karatukan Malam ku bibiyi wannan shafuka:

*YouTube Channel:* https://m.youtube.com/channel/UCwGbkTYpKEc8dA7O3LOldBQ

*page:*
https://www.facebook.com/100082977962512/videos/4064652553760140/?flite=scwspnss

*Telegram:* https://t.me/joinchat/OETLghNTIPOztIMV_g64GA

*Live Online* Radio:https://play.google.com/store/apps/details?id=com.apps.liveonlineradio

*Zauren Karatun Sheikh Abubakar Giro Whatsapp number:* +2348132669116

AYI SAURARO LAFIYA.
👇👇👇👇

https://youtu.be/NBLSbVYPaZsWa'azin Kasa A Garin Birnin Kebbi Tare da:- Sheikh Dr. Abubakar Abdullahi GiroTare dashi Akw...
07/01/2023

https://youtu.be/NBLSbVYPaZs

Wa'azin Kasa A Garin Birnin Kebbi

Tare da:- Sheikh Dr. Abubakar Abdullahi Giro

Tare dashi Akwai:- Alarama Usman Birnin Kebbi

WURI:- Halliru Audu Stadium, Birini Kebbi LG, Kebbi State

Ayi Sauraro Lafiya

7/01/2023
14/06/1444

https://youtu.be/_XuuqsIMqlg📚Zauren karatun sheikh, Dr Abubakar Giro Argungu📚 Tafsirin Alkurani Mai girma Wanda Mal keyi...
03/01/2023

https://youtu.be/_XuuqsIMqlg

📚Zauren karatun sheikh, Dr Abubakar Giro Argungu📚

Tafsirin Alkurani Mai girma Wanda Mal keyi a kowace talata da Larba idan yana nan a masalacin sa dake bakin gidan sa Ku biyomu gobe Larba don cigaba da sauraro.

*TAFSIRIN SURATUL An-Nahl*

DARASI NA (8)

*Dr. Abubakar Abdullahi Giro Argungu (Hafizahullah)*

Tareda

*Alarama Yakubu Abubakar*

Date:
Talata
10/06/1444
03/01/2023
________________________
Domin Samun karatukan Malam ku bibiyi wannan shafuka:

*YouTube Channel:* https://m.youtube.com/channel/UCwGbkTYpKEc8dA7O3LOldBQ

*page:* https://www.facebook.com/100082977962512/videos/679561000486534/?flite=scwspnss&mibextid=GdnfDBswTG15Myuz

*Telegram:* https://t.me/joinchat/OETLghNTIPOztIMV_g64GA

*Website:* http://www.zaurenkaratunsheikhabubakargiro.com.ng

*Zauren Karatun Sheikh Abubakar Giro Whatsapp number: +2348132669116*

AYI SAURARO LAFIYA.
👇👇👇👇

https://youtu.be/ZzEr-jfY_yo*Wa'azin Walima A Garin Kontagora*Tare da:- Sheikh Dr. Abubakar Abdullahi GiroTare dashi Akw...
01/01/2023

https://youtu.be/ZzEr-jfY_yo

*Wa'azin Walima A Garin Kontagora*

Tare da:- Sheikh Dr. Abubakar Abdullahi Giro

Tare dashi Akwai:- Alarama Muhammadu Bunza

WURI:- Bayan Kasuwa, Kontagora LG, Niger State

Ayi Sauraro Lafiya

31/12/2022
07/06/1444

*SANARWA!* *SANARWA!!* *SANARWA!!!**Assalamu alaikum!!!*.  MUNA JAN HANKALIN MUTANE WANNAN LABARI DA AKE YADAWA NA QARYA...
18/08/2022

*SANARWA!* *SANARWA!!* *SANARWA!!!*

*Assalamu alaikum!!!*.

MUNA JAN HANKALIN MUTANE WANNAN LABARI DA AKE YADAWA NA QARYA NE CEWA *SHEIKH ABUBAKAR GIRO ARGUNGU* BA GASKIYA BANE MALAM NA NAN LFY QLW YANZU HAKA MUNA KAN GUDANARDA INTERNATION DAURA ANAN GARIN ARGUNGU... ZUWA ANJIMA MALAM ZAIYI MAGANA A MEDIA MUN GODE...

*THURSDAY*
18/08/2022

https://youtu.be/PfFAiZBQEtwRamadan Tafseer Day 16 (Muhaddarar Mata Tareda Kaddamar Da Tallafin Marayu) Tare da:- Sheikh...
17/04/2022

https://youtu.be/PfFAiZBQEtw

Ramadan Tafseer Day 16 (Muhaddarar Mata Tareda Kaddamar Da Tallafin Marayu)

Tare da:- Sheikh Dr. Abubakar Abdullahi Giro

Tare dashi Akwai:- Alarama Abubakar Abubakar Giro

WURI:- Massalacin Juma'a, Na General Sule Barau, Kontagora LG, Niger State

Ayi Sauraro Lafiya

17/04/2022
16/09/1443

page link....

https://fb.watch/crSngaIGSn/
Whatsapp Number: +234813266916

https://youtu.be/oBqSdZh0W6URamadan Tafseer Day 15 (Na Dare) Tare da:- Sheikh Dr. Abubakar Abdullahi GiroTare dashi Akwa...
17/04/2022

https://youtu.be/oBqSdZh0W6U

Ramadan Tafseer Day 15 (Na Dare)

Tare da:- Sheikh Dr. Abubakar Abdullahi Giro

Tare dashi Akwai:- Alarama Abubakar Abubakar Giro

WURI:- Massalacin Juma'a, Na General Sule Barau, Kontagora LG, Niger State

Ayi Sauraro Lafiya

16/04/2022
15/09/1443

page link....

https://fb.watch/crgkzTTDY8/

Whatsapp Number: +234813266916

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zauren Karatun Sheik Abubakar Giro Argungu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zauren Karatun Sheik Abubakar Giro Argungu:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share