FAILA TV

FAILA TV الحاج إبراهيم إنياس الكولخى

 Daga Mu'assasatul Failat Unguwar Dallatu Gusau jihar Zamfara Tarayyar Nigeria.Zaman Bikin Maulidin Fiyayyen Halittar Al...
05/09/2025



Daga Mu'assasatul Failat Unguwar Dallatu Gusau jihar Zamfara Tarayyar Nigeria.

Zaman Bikin Maulidin Fiyayyen Halittar Allah Annabi Muhammad (s.a.w) na Daren 12/Rabi'ul Auwal, 1447.

ƙarƙashin Jagorancin Maulana Khadimul Failat Sheikh Muhammad Dikko Shehu Balarabe Gwandu {R.A}

Allah Ya Karɓa Ya kuma Mai-maita Mana Amin Alfarmar Annabi Muhammad s.a.w

Update ✍️:
Mu'assasa Media Team

🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸             ❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️                           🌹🌹🌹🌹🌹                                   ❤️❤️  ...
24/08/2025

🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸
❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️
🌹🌹🌹🌹🌹
❤️❤️
🩸

....!

Watan Farin ciki da muranar Masoya Manzon Allah s.a.w ya dawo ...........

.

{(Oyoyo Manzon Allah s.a.w)}

Annabi Sarkin Daɗi
Annabi Sarkin Taushi
Annabi Sarkin Kyauta.

 .     Ina Yan Agajin Mu'assasatul Failat...?Abin nema ya samu Ranar da muke jira ta dawo, Musamman Yan Mu'assasa Masu s...
17/08/2025

.

Ina Yan Agajin Mu'assasatul Failat...?

Abin nema ya samu Ranar da muke jira ta dawo, Musamman Yan Mu'assasa Masu sanye da Unifoam Na Agaji.

Maulana
Khadimul Failat
Sheikh Muhammad Dikko
Shehu Balarabe Gwandu R.A

Yana Gayyatar Daukacin Ya'yan Mu'assasatul Failat Musamman Yan Agajin ta.

zuwa wajen wannan Gagarumin Bukin Tarbon Watan Rabi'ul Awwal (watan Mauldin Manzon Allah (s.a.w)

Haka kuma Maulana Khadimul Failat ya Umurci duk Ya'yan Mu'assasatul Failat su gabatar da wannan taro duk inda suke a faɗin Duniya domin nuna Murnar su da Samuwar Annabi Muhammad (s.a.w)

Kamar kowa ce Shekara, wanda zai kasance A Harabar Mu'assasar da ke Unguwar Dallatu Gusau.

Ranar Alhamis 27 ga Watan Safar, 1447 Dai-dai da 21th August, 2025

Lokaci daga Karfe Goma Na safe 10:00am zuwa yamma.

Allah Ya bada Ikon Halartar Amin.

update ✍️:
Sarkin Yaƙin
Khadimul Failat

31/07/2025

اَلسَّــــــــــــــــلاَمُ عَلَيْكَ يَــــاشَيْخَنَــا وَ أُسْتَاذَنَـــا وَوَسِيلَتَنَــــــاإِلَى رَبِّنَـــــــــــا القطب المختـــــوم
والخــــــــاتم المحمدي يــــاسيدنـــاوملانــــــــــا
أحمـــــــــــدالتجـــــــاني رضي الله تعـــــاعنـــه
ورحمــــــــــــــــــــــةالله وبركاتـــــــــــــــــــــــه
baba

31/07/2025
31/07/2025

R T A ❤️‍🩹 Baba niyasss R T A ❤️‍🩹 Baba niyasss R T A ❤️‍🩹 Baba niyasss R T A ❤️‍🩹 Baba niyasss R T A ❤️‍🩹 Baba niyasss R T A ❤️‍🩹 Baba niyasss R T A ❤️‍🩹 Baba niyasss R T A ❤️‍🩹 Baba niyasss R T A ❤️‍🩹 Baba niyasss R T A ❤️‍🩹 Baba niyasss R T A ❤️‍🩹 Baba

31/07/2025

"Unveiling History: The 4,500-Year-Old Tunic at the Egyptian Museum"😱🥰🇯🇴😊

31/07/2025

Wallahi Bama Baqin Ciki Muga Kowa Ya Shiga Aljannah Amma Muna Jin Tausayin Wanda yake kin Shehu Ibrahim Niasse (RTA)

Duk Wanda Ya Sami Soyayyar Shehu Ibrahim Niasse (RTA) To Ya Riqe Da Kyau kar yayi wasa da ita domin Itace takobin yanke dukkan wadansu hijabai zuwa ga Annabi Muhammadu (SAW) ☝☝

Address


Telephone

+2347025422998

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when FAILA TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share