Yusuf Jarumi Fans

Yusuf Jarumi Fans Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Yusuf Jarumi Fans, Kaduna.

24/08/2022

LIST of [BSc, MSc and PhD] Scholarships to Study in Netherlands (Holland) Without IELTS/TOEFL Requirements 2022/2023:

1. Maastricht University Holland-High Potential scholarship
https://lnkd.in/edmB3tE9

2. Erasmus University Holland Scholarship
https://lnkd.in/gbFd7gb9

3. Leiden University Excellence Scholarship (LExS)
https://lnkd.in/e8zpdeEC

4. Orange Knowledge Programme
https://lnkd.in/gKxNZbcF

5. Radboud University Scholarship
https://lnkd.in/g3beZY6z

6. TU Delft Excellence Scholarship Netherlands
https://lnkd.in/gZgWQnbg

7. University of Amsterdam (Amsterdam Merit Scholarships)
https://lnkd.in/g5tWXSsn

8. Utrecht University Scholarships
https://lnkd.in/dS4GNAwx

9. Virge University Netherlands Scholarships
https://lnkd.in/gjEk2HEk

From the wall of Dr Wudil

UM International Services Desk [email protected]

Wadannan sune mutum dari da hamsin da shugaban yan ta adda turji yasako a Zamfara, bayan yan sanda sun saki mahaifinshi ...
18/07/2021

Wadannan sune mutum dari da hamsin da shugaban yan ta adda turji yasako a Zamfara, bayan yan sanda sun saki mahaifinshi da s**a tsare.

Allah ya kara kiyayemu da kiyayewarsa Ameen

12/07/2018

⚽ TRANSFERS - LaLiga ⚽

Leaving - Getafe CF πŸ›« πŸ“† 12-07-2018
Francisco Molinero (Sporting GijΓ³n) πŸ’° ?

Arriving - AlavΓ©s πŸ›¬ πŸ“† 12-07-2018
Javi MuΓ±oz (RM Castilla) πŸ’° Free transfer

Leaving - RM Castilla πŸ›« πŸ“† 12-07-2018
Javi MuΓ±oz (AlavΓ©s) πŸ’° Free transfer

Arriving - Sporting GijΓ³n πŸ›¬ πŸ“† 12-07-2018
Francisco Molinero (Getafe CF) πŸ’° ?

17/09/2017

OUR ECONOMY CAN'T TAKE CARE OF SENATORS ANY LONGER..

Senators Annual Pay World Wide:

* Sri Lanka – $5,100.00
* Malaysia – $25,300.00
* Spain – $43,900.00
* Ghana – $46,500.00
* Saudi Arabia – $64,000.00
* France – $85,900.00
* South Africa – $104,000.00
* Britain – $105,400.00
* Germany – $119,500.00
* Canada – $154 000.00
* United States – $174,000.00
*Nigeria - $2,183,685.00
The details of the remuneration of an
average Nigerian Senator is detailed below;
Monthly
* Basic Salary (B.S) – N2,484,245.50
* Hardship Allowance (50% of B.S) –
N1,242,122.70
* Constituency Allowance (200% of B.S) – N4,968,509.00
* Newspapers Allowance (50% of B.S) –
N1,242,122.70
* Wardrobe Allowance (25% of B.S) – N621,061.37
* Recess Allowance (10% of B.S) – N248,424.55
* Accommodation (200% of B.S) – N4,968,509.00
* Utilities (30% of B.S) – N828,081.83
* Domestic Staff (70% of B.S) – N1,863,184.12
* Entertainment (30% of B.S) – N828,081.83
* Personal Assistants (25% of B.S) – N621,061.12
* Vehicle Maintenance Allowance (75% of B.S) – N1,863,184.12
* Leave Allowance (10% of B.S) – N248,424.55
* Severance Gratuity (300% of B.S) –
N7,452,736.50
* Car Allowance (400% of B.S) – N9,936,982.00
* TOTAL MONTHLY SALARY = N29,479,749.00 ($181,974.00)
* TOTAL YEARLY SALARY = N29,479,749.00 x 12 = N353,756,988.00
The average salary of Nigerian worker based on the national minimum wage is N18,000.00. So, the yearly salary is N18,000.00 x 12 = N216,000.00
Remember, yearly Salary of Nigerian Senator = N353,756,988.00 (three hundred fifty-three Million, seven hundred and fifty-six thousand, nine hundred and eighty eight Naira.
Proportion: N353,756,988.00/N216,000.00 = 1,638

It will take an average Nigerian worker 1,638 years to earn the yearly salary of a Nigerian Senator.
If you Love Nigeria your Country, don't afraid of letting everybody knows Nigeria's problems.

17/09/2017

​Man

17/09/2017

Hakika zakayi kuka in kaka

17/09/2017

*SAKON BARKA DA SAFIYA*

*Har Kullum Idan Kanaso Kaci Nasara A Rayuwa, Kafara Wanke Zuciyarka Kafin Jikinka Da Harshenka Kafin Hannunka Sannan Kakyautatawa Mutane Zato, Kullum A Rayuwa Kakasance Mai Kyakkyawar Zuciya Da Ikhlasi, Karka Bayyanawa Duniya Aibun Wani Dan Mayar Da Kanka Tsarkakakke, Karka Kushe Wani Don Samun Yabo Karka Sayi Farin Jini Ta Hanyar Dorawa Wani Bakin Jini,*

Allah Katabbatar Da Zukatanmu Akan Addinin Musulunci Ameen.*

14/09/2017

*DAN HALAK SHIKE BIYAYYA GA UMURNIN IYAYEN SA.*

Daga
EL Khaleel Muhammad
*Dan Iyan Dallatun Zazzau*

Babu Shakka Biyo Bayan Abin Daya Faru da Uban mu Maimartaba Sarkin Zazzau a Wajan Bikin Kaddaramar da Kamfanin Olam Wanda ya Gudana a Wannan Jiha Tamu Kaduna, Yaya da Jikokin Maimartaba Sarkin Zazzau Maza da Mata Yara da Manya, Mun Fita Dikkanin Kafafen Watsa Labarai na Zamani Mun Nuna Bakin Cikin mu Tareda Allah Wadai ga Abinda Akayi wa Maimartaba a Wannan Waje.

Biyo Bayan Nuna Rashin Jin Dadin mu Gameda Wannan Al'amari Tareda Allah Wadai Akai da Muka Dinga Dare da Rana a Kafafen Watsa Labarai na Zamani, an Sami Wasu Matasa Wa'inda S**a Fusata Kwarai da Gaske Gameda Wannan Al'amari, Har Takai ga Sun Shirya Fita Zanga-Zangar Nuna Rashin Jin Dadin su ga Faruwan Wannan Al'amari.

K**ar Yanda Kuke Gani Acikin Wannan Hoto Biyo Bayan Wannan Yunkuri na Wa'innan Matasa, Masarautan Zazzau me Dimbin Daraja da Albarka, ta Sami Labarin Wannan Zanga-Zanga da Wa'innan Matasa ke Shirin Gudanar wa, Dan Haka Batayi Kasa a Gwuiwa ba Wajan Fitar da Sanarwar Hana Wannan Zanga-Zanga Tareda Nisanta Masarauta da Wannan Zanga-Zanga, da Kuma Kira ga Wa'innan Matasa Cewa su Janye Wannan Yunkuri Nasu na Fitowa Zanga-Zangar.

Masha Allah Haka Akeson Iyaye Idan Sunga Yayansu ko Jikokin su Zasuyi Wani Abu Wanda Zai Haifar da Tashin Hankali ko Wani Abu me K**a da Haka, Suyi Gaggawar Hanasu Aikata Wannan Abu, su Kuma Yaya ko Jikoki Abinda Akeso Dasu Adik Lokacin da S**ayi Yunkurin Aikata Wani Abu Koda su Suna Ganin Abin Daidai ne, Idan Iyayensu S**a Hana su to Wajibine Agaresu su Hanu, Domin Masu Hikimar Magana Sunce Abinda Babba ya Hango Yaro ko ya Hau Bene ba Zai Taba Hangowa ba.

Da Wannan Dama Amadadin Daukacin Magoya Bayan Maigirma Alh Dr. Muktar Ramalan Yero Dallatun Zazzau, Muke Kara Kira ga Daukacin Al'ummar Jihar Kaduna Wa'inda S**a Fusata Gameda Faruwan Wannan Al'amari Musamman Matasan da Suke Shirin Fito wa Zanga-Zangar Nuna Rashin Jin Dadin su.

Yan'uwa Dan Allah Kowa Yayi Hakuri Muyi Biyayya ga Iyayen mu Mu bar Abinda S**a Hane mu, K**ar Yanda S**ayi Hakuri Muma Muyi Koyi Dasu Muyi Hakuri Allah Yana Tareda Masu Hakuri, Kar mu Kuskura mu Aikata Abinda Iyayen mu Zasuyi Fushi Damu Karshe Fushin Nasu ya Zame Mana Wani Abu Wanda ba Zamu ga da Kyau ba, Dan Haka Muyi Hakuri mu Cigaba da Addu'ar Allah Ta'alah ya Kara Kare Mana Mutuncin Iyayen mu Tareda Namu Baki Daya.

A Karshe Amadadin Daukacin Magoya Bayan Maigirma Alh Dr. Muktar Ramalan Yero Dallatun Zazzau, Muna Godiya ga Masarautan Zazzau Bisaga ga Wannan Mataki na Hana Wannan Zanga-Zanga da Tayi, Sannan Muna Kara Jaddada Biyayyar mu Tareda Goyan Bayanmu ga Wannan Masarauta Tamu me Dimbin Daraja da Albarka.

Allah Ta'alah Muke Roko ya Kara wa Wannan Kasa Tamu ta Zazzau da Masarautan Zazzau Daukaka da Albarka, ya Kara wa Maimartaba Sarki Uban Al'ummar Kasar Zazzau Lafiya da Imani da Tsawon Kwana me Albarka Gamida Kwonciyar Hankali me Dorewa Ameen Summa Ameen.

Dik me Hannu Gameda Faruwan Wannan Al'amari ko Waye shi ko Wani Irin Matsayi Gareshi, Allah Ta'alah Muke Roko ya Maida Masa Mugun Nufin sa, Yasa Faruwan Wannan Al'amari ya Zamo Sanadiyar Rasa Wani Bangare na Farin Cikinsa Allahummah Ameen Summa Ameen.

Address

Kaduna

Telephone

+2349070700031

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yusuf Jarumi Fans posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Yusuf Jarumi Fans:

Share