Yau Da Gobe Sai Allah Gaskiya Dokin Karfe

  • Home
  • Yau Da Gobe Sai Allah Gaskiya Dokin Karfe

Yau Da Gobe Sai Allah Gaskiya Dokin Karfe Don yakin neman zabe na Baba Buhari da Mal. Nasiru da sauran yan majalisunmu na tarayya dana jiha

28/10/2023
TO MUDAI MUNSAN GASKIYA KWAYA DAYACE KUMA DA ANSO DA ANKI DOLE A DAWO MATA KUMA ANCE MAI HAKURI SHI YAKAN DAFA DUTSE HAR...
05/02/2023

TO MUDAI MUNSAN GASKIYA KWAYA DAYACE KUMA DA ANSO DA ANKI DOLE A DAWO MATA KUMA ANCE MAI HAKURI SHI YAKAN DAFA DUTSE HAR YASHA ROMONTA KUMA MAHAKURCI MAWADACI DUK INDA TSANANI YAYI YAWA TO SAUKIFA NANAN A GURIN TO MUYI HAKURI ALHERINE A GAREMU DA KASANMU KUKAN KURCIYA JAWABINE YAU DA GOBE SAI ALLAH GASKIYA DOKIN KARFE

17/11/2022

MALLAM NASIRU SHEHU EXCERLANCE ALLAH YA IDA NUFINMU YA BAMU NASARA SHUGABANCINKA NA KWARAINE ALLAH YAYI JAGORA YAU DA GOBE SAI ALLAH GASKIYA DOKIN KARFE MALLAM NASIRU SHEHU

01/09/2022
27/08/2022

ALLAH MUNA GODIYA A GAREKA BISA GA WANNAN NI,IMA DA KAYI MANA NA WAYAN GARI DA RUWAN SAMA ALLAH KA TSARE MANA MUHALLOLINMU

27/08/2022

YA ALLAH KA BAMU ALBARKA A CIKIN WANNAN DAMINA KUMA MUNA AN KARA,S DA YAN UWANMU MANOMA KAYAN GWARI WADANDA SUKE DA KARFIN KASUWANCI DA S**ANYI RIGE RIGE SU SAIDA ANFANIN GONASU DON SU KOMA KASUWA BAYAN SU SUNCI AMFANIN ABINDA S**A NOMA AMMA KUMA SU KARYA NA SAURAN YAN UWANSU MANOMA DA SUJI TSORAN ALLAH SU KUMA SANI CEWA JARABTAN ALLAH YANADA YAWA ALLAH MA YACE KASOMA DAN UWANKA ABINDA KAKE SOMA KANKA WANNAN NASIHACE ALLAH YASA MUGANE

Address


Telephone

+2347033701486

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yau Da Gobe Sai Allah Gaskiya Dokin Karfe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Yau Da Gobe Sai Allah Gaskiya Dokin Karfe:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share