Abba Muhammad Gantsa

  • Home
  • Abba Muhammad Gantsa

Abba Muhammad Gantsa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abba Muhammad Gantsa, Digital creator, kaniidris street, .

Najibullah Falalu
14/02/2026

Najibullah Falalu

Kwamitin koli na addinin musulunci, na kasar Saudiyya, ta sanar da ranar Talata, 29 ga Sha’aban 1447, wanda ya yi daidai...
10/02/2026

Kwamitin koli na addinin musulunci, na kasar Saudiyya, ta sanar da ranar Talata, 29 ga Sha’aban 1447, wanda ya yi daidai da 17 ga Fabrairu, 2026. A matsayin ranar duba jinjirin watan Ramadan. | Allah ya karawa Annabi Daraja.

29/01/2026

Please sai andaure
Let's go

Ita fa wutar jahannama ba shiga ake ba jefa mutum akeyiya Allah ka tsare mu daga wutaKa zamo mai yafiya kamar yanda zaka...
28/01/2026

Ita fa wutar jahannama ba shiga ake ba jefa mutum akeyi
ya Allah ka tsare mu daga wuta
Ka zamo mai yafiya kamar yanda zaka so kaima a yafe
maka
Ka zamo mai tuna alherin mutane yadda zaka so kaima a
tuna nake alherin
A kullum koya muke, kuma baza mu kware ba har mu mutu. Sai dai mu samu gwargwadon abinda Allah ya nufa.
Allah ya bamu iko.
Ya Allah ka bude mana kofofin iliminka, ka saukaka mana fahimta, ka azurta mu da kwakwalwa mai karfi wanda
zamu fahimce nufinka.

ABIN FARINCIKI: Jagorarin Da'awa Daga Saudiya Sun Dira A Enugu Domin Cigaba Da Musuluntar Da Inyamurai.Wane Fata kuke mu...
27/01/2026

ABIN FARINCIKI: Jagorarin Da'awa Daga Saudiya Sun Dira A Enugu Domin Cigaba Da Musuluntar Da Inyamurai.

Wane Fata kuke musu?

Kuyi following Vanguard Hausa Don Samun Labarai

Ya Allah duk me mummunan nufi akan wannan bawa naka Arc Najibullah Falalu Matawallen Gantsa Ya Allah ka durkusar dashi k...
27/01/2026

Ya Allah duk me mummunan nufi akan wannan bawa naka Arc Najibullah Falalu Matawallen Gantsa
Ya Allah ka durkusar dashi kasa wanwar
Ya Allah ka toni asirinsa
Ya Allah ka kunya tashi
Ya Allah ka azurta wannan bawa naka da masoya na hakika

Ina yan amana kuce Amen

Fahad A Garba Madabe Abba Muhammad Gantsa Bello Gantsa Usman A Usman Abubakar Shehu Kawaya Zaidu Sulaiman Gantsa Hashimu Musa Bello Yusuf Kamisu Saidu Shamsuddeen Hassan Gnt Ahmad Usman Hassan Alhaji Tukur Excellency Hassan Muhammed Tukur Ibb Gambasha Shuaibu Magaji Gantsa Bukhari Shuaibu Manjor Yayari Bala Magaji Bashari Abdullahi

UPDATE • UPDATE • UPDATESanarwa ga masu neman aiki a Nigerian Civil Defence da Immigration:Har yanzu ba a fitar da final...
25/01/2026

UPDATE • UPDATE • UPDATE
Sanarwa ga masu neman aiki a Nigerian Civil Defence da Immigration:
Har yanzu ba a fitar da final list a hukumance ba. Ku guji jita-jita.

Ku kasance tare da Sadiq Buhari domin sahihan bayanai.

25/01/2026

YANZU-YANZU:
Wanda Suke Online✅
🔥 ku anfani juna da follow to follow
a comment section muje zuwa ✅

Address

Kaniidris Street

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abba Muhammad Gantsa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share