Barau Reporters

  • Home
  • Barau Reporters

Barau Reporters Barau Reporters Ltd is a registered media and news reporting company

24/04/2026
Mun Sauke Nauyin Yan Social Media 📢 KIRA NA GAGGAWA ZUWA GA SHUGABANNI DA MASU RUWA DA TSAKI NA GIDAN SENATOR  Barau I. ...
24/04/2026

Mun Sauke Nauyin Yan Social Media 📢 KIRA NA GAGGAWA ZUWA GA SHUGABANNI DA MASU RUWA DA TSAKI NA GIDAN SENATOR Barau I. Jibrin CFR

Mu ‘yan media na gida, muna mika wannan sako cikin girmamawa ga Mai Girma Senator Barau I. Jibrin (Maliya) da daukacin manyan S.A da SLA.

Hakika, babu shakka kowa ya san irin gudunmawar da mai girma Senator ke bayarwa wajen ci gaban al’umma—ta fuskar ilimi, tallafawa matasa, da bunkasa rayuwar jama’a. Wannan ne ya sa mu ‘yan media muka dauki nauyin yada wadannan ayyuka ba dare ba rana, domin isar da sakonnin alheri zuwa ga kowane lungu da sako.
Sai dai, duk da wannan jajircewa da sadaukarwa, muna cikin wani hali na barin baya a bangaren tallafi ga ‘yan media. Wannan lamari yana rage karfin aiki da kuma tasirin da ya k**ata mu kara samarwa.

👉 Wasu daga cikinmu na bukatar ingantattun wayoyi da kayan aiki, domin aikin media ya zama mai inganci da zamani
👉 Wasu kuma na bukatar ababen hawa, domin saukaka zirga-zirga wajen yada ayyukan alheri cikin sauri da kwarewa
👉 Haka zalika, akwai masu bukatar jari da tallafin dogaro da kai, domin su samu kwanciyar hankali da cigaba a rayuwa
Wadannan bukatu ba na jin dadi bane kawai, a’a—manufofi ne da za su:

✔️ Kara inganta aikin yada ayyukan alheri
✔️ Karfafa gwiwar matasa masu kishin kasa
✔️ Gina tsayayyen tsarin media mai amfani ga al’umma
✔️ Taimakawa wajen yada manufofin cigaba cikin sahihanci da sauri

Mai girma Senator, mu na tare da ku, kuma muna alfahari da kasancewa cikin tafiyar ka. Amma kuma lokaci ya yi da za a kara duba mu da idon kulawa, domin mu kara karfi da kuzarin da za mu ci gaba da wannan aiki mai muhimmanci.
Muna kira ga dukkanin S.A da SLA da sauran masu ruwa da tsaki da su taimaka wajen yada wannan sako, domin ya isa inda ya k**ata cikin gaggawa.

Lokaci ya yi da za a tuna da ‘yan media… lokaci ya yi da za a karfafa su… lokaci ya yi da za a share musu hawaye.

Allah ya kara daukaka Mai Girma Senator Barau I. Jibrin, ya ba shi ikon ci gaba da hidimtawa al’umma cikin nasara da adalci.

By
Comrd Mujaheed Janguza Dan gwagwarmaya

Gayyata! Gayyata!! Gayyata!!!Maigirma Adon Garin Kasar Hausa, Hon M. Nasir Ja’oji na gayyatar ‘yan uwa da abokan arziki ...
24/04/2026

Gayyata! Gayyata!! Gayyata!!!

Maigirma Adon Garin Kasar Hausa, Hon M. Nasir Ja’oji na gayyatar ‘yan uwa da abokan arziki zuwa taron kaddamar da takararsa na majalisar Tarayya na Tarauni. Za’ayi taron k**ar haka:

Rana: Yau Juma’a 24/04/2026
Lokaci: 3:00 Na Rana
Wuri: Za’a hadu a Gyadi-Gyadi Gadar Lado - daga nan za’a Office din Jam’iyya sai a dawo Ja’oji quarters ayi taro.

Ba’a daukewa kowa ba. Allah ya bada ikon zuwa. Ameen

22/04/2026

Big shout out to my newest top fans! Mudan Abubakar Kwalam, Kiri Usaini Safiyanu, Muhd Zubair Alhassan, Fatuhu Usman, Haruna Soja Warawa, Adamu Mahadi Adam Gaya, Muhammad Kabagiwa, Abbakar Mohd Doko, Cmrd Abdullahi Hassan Algoni, Salisu Unguwa Uku Kano, Musa Salahu, Real Babbanyaya, Adamu Mohammed, Idris Ibrahim Idris, Muhammad Yerima, Tk Ashiru Kurma Ghari, B Malam Muhammad Zulkiful, Alkasim Mukhtar Sharada, King MD Kabir Garba

KARFE 2:00pm Maliya Zatai Ambaliya Yau😁😁Maliya Ikon Allah Yau Zata Fashe Motoci 47 da Babura  282 Ga Alummar Kano Ta Are...
22/04/2026

KARFE 2:00pm Maliya Zatai Ambaliya Yau😁😁

Maliya Ikon Allah Yau Zata Fashe Motoci 47 da Babura 282 Ga Alummar Kano Ta Arewa Dama Wasu Kungiyoyi A Jahar Kano

Allah Ka Dafawa Barau Maliya CFR

Taron rabon bayar da Offer kenan Wanda Mai Girma Mataimakin shugaban Majalisar Dattawa ta Najeriya DSP Senator Barau Jib...
15/04/2026

Taron rabon bayar da Offer kenan Wanda Mai Girma Mataimakin shugaban Majalisar Dattawa ta Najeriya DSP Senator Barau Jibrin Maliya Wanda Mai Girma Shugaban ma'aikatan Fadar DSP wato Professor Muhammad IBN Abdallah ya gudanar yau a offishin Sanata da yake Titin Zoo Road Kano .
anyi taro lfy an gama lfy Muna Taya Wanda s**a samu wannan takardar k**a aiki murna da fatan alkairi.

05/04/2026

Salam Alaikum Yan uwa Yaron da nayi cikiyarsa dazu cewa ya Bata a Kaduna to alhamdulillah anganshi ya dawo gida cikin Aminci mungode sosai da Adduarku

kyawawan hotunan Mai Girma DSP Senator Barau Jibrin Maliya kenan da s**a mamaye filin Eagle square Inda Jam'iyar APC ta ...
27/03/2026

kyawawan hotunan Mai Girma DSP Senator Barau Jibrin Maliya kenan da s**a mamaye filin Eagle square Inda Jam'iyar APC ta kasa zata gudanar da Babban zaben Shugabannin ta na kasa a Gobe Asabar .
Wakilinmu Mubee wakeeli Shanono zaici gaba da kawo mana yadda take gudana a wajen .

aiki ga Mai kareka DSP Sanata Barau Jibrin Maliya ya zama Gobarar daji kullum cikin farantawa al'ummar yake .
18/03/2026

aiki ga Mai kareka DSP Sanata Barau Jibrin Maliya ya zama Gobarar daji kullum cikin farantawa al'ummar yake .

Address

Kawo Laraba Road

700200

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Barau Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share