16/04/2025
Innalillahi wainna ilaihi raajioon Allah yayiwa Mahfin dan Uwa Abokin Aiki Rasuwa, wato Abdallah Muneer wanda akafi sani da Abu Hisham
Me gabatar da shirin Munawwaatul Arab, za'ayi jana'izar mahaifin nasa da misalin karfe 4:00 Na yamma 16/April 2025 a sheka layin Garba Gashuwa
Muna rokon Allah ya jikanshi ya gafarta masa
Ga wadanda suke so suy mishi ta'aziyya, zasu iya kiran shi ta wannan Number
👇 👇 👇 👇
08031999405