
28/07/2025
Zaa fara dora Talla a Whatsapp
A kwanan ne kamfanin meta wanda suke da Facebook da Instagram da whatsapp s**a sanar zasu fara dora talla ( ads ) a kafartasu ta Whatsapp
Irin wannan post ko story da kuke a Facebook ko Instagram wanda a kasansa zakuga an saka sponsored
To Yanzu a story din Whatsapp ko jerin channels zakuna iya ganin wannan
Menene raayinku akan wannan feature da company sukeso su kawo sannan temakon ku zeyi ko kuma ze ragemuku jin dadin Whatsapp din?