YARAN KWANKWASIYA JANBULO

  • Home
  • YARAN KWANKWASIYA JANBULO

YARAN KWANKWASIYA JANBULO politics not violence

Abba kaci ka gwarzo
21/03/2025

Abba kaci ka gwarzo

Amana Insha Allah 🙏❤️🙌
01/11/2023

Amana Insha Allah 🙏❤️🙌

Touchdown Kano❤️
12/10/2023

Touchdown Kano❤️

AMANA SAI DAN AMANA.PROUDLY KWANKWASIYYA FAMILY.
18/05/2023

AMANA SAI DAN AMANA.
PROUDLY KWANKWASIYYA FAMILY.

AMANA 🔴
17/05/2023

AMANA 🔴

Raskwana Uwar Lissafi🙌🙌🙌Raskwana Uwar Lissafi ka girmi mai Bakar kwanya, kafisu daraja da mukami kuma basu kaika suna ba...
17/05/2023

Raskwana Uwar Lissafi🙌🙌🙌

Raskwana Uwar Lissafi ka girmi mai Bakar kwanya, kafisu daraja da mukami kuma basu kaika suna ba.

🎶~ Tijjani gandu.

Omar pharouq
YARAN KWANKWASIYA JANBULO

Good morning

HOTO: Abba Gida-Gida a Fadar Shugaban Kasa.Zababben Gwamnan Jihar Kano, Engr. Abba K Yusuf a wajen taron kaddamar da Sab...
15/05/2023

HOTO: Abba Gida-Gida a Fadar Shugaban Kasa.

Zababben Gwamnan Jihar Kano, Engr. Abba K Yusuf a wajen taron kaddamar da Sabbin Gwamnoni da Masu dawowa tare da Gwamnonin Najeriya a dakin taro na Banquet Hall dake fadar shugaban kasa Villa Abuja a yau.

📷 Ibrahim Adam

By Omar pharouq
YARAN KWANKWASIYA JANBULO

Wato abin lura awannan hoton shine cika Alkawari tareda girmama lokaci irin na mai girma Zababben gwamnan jihar kano H.E...
15/05/2023

Wato abin lura awannan hoton shine cika Alkawari tareda girmama lokaci irin na mai girma Zababben gwamnan jihar kano H.E Abba Kabir Yusuf

Gayyatarsu akayi amatsayin su na sababbin zababbin gwamnonin jihohinsu, shine kadai mutum na farko daya isa wannan guri akan lokacinda aka gayyacesu.

By Omar pharouq
YARAN KWANKWASIYA JANBULO

Ba sauki ciwon Arne💪
15/05/2023

Ba sauki ciwon Arne💪

Arrival of Kano State Governor-elect, His Excellency Engr. Abba K Yusuf, to Nigeria Governors’ Forum induction for new a...
15/05/2023

Arrival of Kano State Governor-elect, His Excellency Engr. Abba K Yusuf, to Nigeria Governors’ Forum induction for new and returning Governors at Banquet Hall Abuja, today, Monday 15th May, 2023.

By Omar pharouq

A L H A M D U L I L L A H A jiya ne Kungiyar KWANKWASIYYA AKIDA NORTHWEST s**a Karramani da Lambar yabo mai girma wanda ...
15/05/2023

A L H A M D U L I L L A H

A jiya ne Kungiyar KWANKWASIYYA AKIDA NORTHWEST s**a Karramani da Lambar yabo mai girma wanda Dan uwa Mai Daraja SAMMANI SADEEQ ya wakilce ni a wajen taron.

Ina godiya matuka bisa wannan Karamchin da Girmamawa.

S A I G O D I Y A


After May 29 Inn shaa Allah, these are our official hashtags  .  .The hashtags would help us to fast track the achieveme...
15/05/2023

After May 29 Inn shaa Allah, these are our official hashtags . .

The hashtags would help us to fast track the achievements of HE Engr. Abba K Yusuf anytime.
Abba El-Mustapha1
YARAN KWANKWASIYA JANBULO

Address


Telephone

+2348122212107

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YARAN KWANKWASIYA JANBULO posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to YARAN KWANKWASIYA JANBULO:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share