
17/06/2024
Barkanmu da sallah al'umma ubangiji ya maimaita mana ya karbi ibadunmu
Bayin Allah ayi hakuri damu yau sallanma ba yanda muka iya ne, wannan bawan Allah na cikin wani irin yanayi na neman taimakonmu aiki za'a masa emmergency typhoid ne ya cinye anyi aikin zaa sake yi , ana neman dubu dari biyu ne 200k alfarman wannan ranan wanda keda shi zai iya taimakawa through 8036265477 opay Hauwa adamu saraki ko ya tuntubemu 08036265477 zaa fada masa asibitin da mara lafiyan yake.
Ya kai dan'uwa yi kokari kasa barka da sallanka domin ceton rayuwar dan'uwanka da ke cikin tsananin bukata
Allah yasa mudace