GMC Insight Hausa

GMC Insight Hausa News Update Channel, Hausa

Shin kuna da masaniya an ƙara gano wata hukuma ta bogi ƙarƙashin gwamnatin Tinubu? Tuni dai aka sallami wasu manyan ma'a...
21/08/2026

Shin kuna da masaniya an ƙara gano wata hukuma ta bogi ƙarƙashin gwamnatin Tinubu?

Tuni dai aka sallami wasu manyan ma'aikata a yammacin yau, kan badaƙalar.

19/08/2026

AN K**A SHI DA BINDIGA A PARK ƊIN MOTA

Ya shigo garage na Jabi Park Abuja, sai ya ga wani da riga irin na soji a jikinsa, ya tunkari mutumin tare da yi masa barazana da cewa me zai sa ya sanya riga dake da kakin soji a jiki.

Ana haka dai da alamu shi wanda ya sa kakin soja ne, s**a fara rigima har da zage-zage.

Idan kuka lura shi kansa wanda yazo yana tambayar cikin barazana, matashi ne Hausa Fulani, kuma ga bisa dukkan alamu ba a tagayyare yake ba.

Kafin a bar wajen dai anyi ta cece-kuce, inda daga bisani abun har ya kai ga duka, nan take shi matashin ya sanya hannu a aljihu bayan an masa yawa, da ninyan zai ciro wani makami, amma yaƙi ciro komai. Sai mutanen s**a k**a shi s**a rike suna duka, tare da sanya hannu a aljihunsa suga menene a aljihun. Cikin ikon Allah sai ga bindiga ƙarama amma fa ta roba.

Duk da ba bindigar gaske bace hakan ya sa anyi zargin yana amfani da bindigar robar ce wajen kwace tare da razana mutane.

Kafin dai a bar wajen an sa masa ankwa, aka wuce dashi.

Zamu da muku ci gaba videos ɗin.

17/08/2026

Barna da ambaliyar ruwa ta yi wasu yankunan Abuja.

Yankunan da ambaliyar ta shafa sun haɗa da Wuse, Wuye, Katampe da Gudu.
Ambaliyar ta shafi motoci, gidaje, shaguna da dai sauransu.

Allah Ya kiyaye gaba...

GMC Insight Hausa

17/08/2026

Gwamna Adeleke ya daki ganga yayin da 'yan mandiri Musulmai s**a ziyarce shi domin taya shi murnar nasarar zabe....

Source: X | dammiedammie35
----
Ku ci gaba da bin mu domin samun labarai da dumi duminsu...

Assalamu alaikum….Ku yi following GMC Insight Hausa don labarai da ɗumi-ɗuminsu, gaskiyar abubuwan dake faruwa a wurare ...
17/08/2026

Assalamu alaikum….

Ku yi following GMC Insight Hausa don labarai da ɗumi-ɗuminsu, gaskiyar abubuwan dake faruwa a wurare da dama.

GMC Insight Hausa

16/08/2026

MAI SANA'A YA SHA DA KYAR A KATSINA

Da yammacin yau ne wasu fusatattun matasa a yankin Dandagoro dake cikin birnin Katsina s**a yi karo da jarumin fina-finan Hausa, Musa Mai Sana’a a kofar “Maraba da zuwa Katsina” bayan ya isa ya fara tallata Bola Tinubu.

Matasan sun gargade shi da ya sauka, inda s**a ce, “Wannan ba wurin yi wa Bola yakin neman zabe ba ne.

Hankali ya hargitse, inda wasu s**a yi yunkurin yi masa duka, amma jami'an tsaro s**a shiga tsakani s**a kuɓutar da shi.

An ruwaito cewa Musa ya gudu daga wurin, inda ya bar hularsa.

GMC Insight Hausa

16/08/2026

AN SAMU AMBALIYA A ABUJA, NIGERIA

Motoci da wasu gidaje, shaguna sun nutse a ruwa yayin da ambaliyar ruwa ta afkawa wasu sassan Abuja.

Mazauna yankunan da masu ababen hawa sun shiga fargaba, tayin da bamu hanyoyin shiga ko fita, sak**akon mamakon ruwan sama k**ar da bakin kwarya da bakin kwarya a wasu sassan babban birnin tarayyar.

Ambaliyar ruwan ta yi barna a sassan Wuse 2 da s**a hada da yankin Adetokunbo Ademola Crescent da kuma yankin Delight Event Centre da ke Gudu da Efab Estate a Lokogoma.

GMC Insight Hausa

22/04/2026

Celebrating my 10th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

Address

Abuja, Central Area
Utako

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GMC Insight Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share