24/08/2026
🚨 Labarin Duniya!
Amurka na shirin kakaba wa Iran sabon takunkumi mai tsanani, yayin da Firaministan Birtaniya Keir Starmer ya sanar da murabus dinsa — babban sauyi a siyasar Birtaniya.
Wadanne labari ne ya fi ba ku mamaki? 👇