Footwear centre

Footwear centre We help you get cheaper and quality materials in all varities.

20/08/2026
20/08/2026

Ba sai ka ba da kudi ba....
Ku daina raina karfin ikon FESBUK wajan bunkasa tattalin arzikin manya da kananan yan kasuwa.

Akwai wata mata anan Sahar tana amfani da damar da Allah ya ba ta na influence da tarin followers, damar da Allah ya ba ta na ana ganin kimar ta, sai take cicciba yan kasuwa a social media, ba kuɗi take ba su ba, me take yi to? Idan ta sai kaya wajanka kuma ta ji dadin mu'amala da kai, bayan ta tabbatar da gaskiya da rikon amanarka sannan ta tabbatar da ingancin kayanka, ba za ta yi shawara da kai ba sai dai kawai ta cewa followers dinta kun ga wannan na yarda da shi kayansa suna da kyau, dik wanda yake bukatar kaya iri kaza ya je ya siya a wajansa.

A jiyan nan ta ce akwai wani mai sayar da laptop kayansa na da kyau yana da amana da mutunci, ta sa lambar wayarsa ta ce a je a saya ga me bukata.

A cikin awa ashirin da hudu mai laptop din ya yi posting ya ce ya sayar da guda 25 an riga an tura masa kuɗin abin da ya rage shi ne kawai ya aika musu da kayansu.

Endereço

NNPC Housing Complex Ekpan, Warri
Delta, MT

Notificações

Seja o primeiro recebendo as novidades e nos deixe lhe enviar um e-mail quando Footwear centre posta notícias e promoções. Seu endereço de e-mail não será usado com qualquer outro objetivo, e pode cancelar a inscrição em qualquer momento.

Entre Em Contato Com O Negócio

Envie uma mensagem para Footwear centre:

Atalhos

Compartilhar