DEX EAGLE JR

DEX EAGLE JR Everytime I look my parents, I see million reasons why I need to be successful. PLease families and friends I am highly need your prayers🙏 KWANKWASIYYA AMANA

Masha Allah Yanzu yanzu Dauda Kahuta ya zama (DOCTOR) watau PhD.Allah ya sanyawa karatu albarka.😜
20/09/2025

Masha Allah Yanzu yanzu Dauda Kahuta ya zama (DOCTOR) watau PhD.
Allah ya sanyawa karatu albarka.😜

G~M SIR.Allah shi dai wannan bawan kane Malam Khalid ɗan mutanen Gombe mazaunin jahar Kano ( Kar kuce gudun hijira yayi ...
20/09/2025

G~M SIR.
Allah shi dai wannan bawan kane Malam Khalid ɗan mutanen Gombe mazaunin jahar Kano ( Kar kuce gudun hijira yayi a,a Kano ce ta aure shi🙈) wallahi ina ƙaunar sa, Allah kai kaɗai ne ka fahimci yanayin dana kasance a ranar dana fara ido biyu da shafin sa na Facebook, wallahi na karu da ilimi sosai a shafin sa kuma ina kan kara samu, Allah na roƙe ka, ka tsaya mishi a ranar da babu wanda ya isa sai kai, Allah ka tabbatar mishi da duk wani alkhairi na duniya da lahira.

Aljannah ce kololuwar buƙata, ya Allah ka bashi Jannatul Firdausi👏👏Allah ka raba shi da mahaifiyansa lafiya, Ya Allah ka ƙara buɗe ƙirji da zuciyar shi ka dafa mishi a dukkan lamuransa🙏.

Mai girma ogah Sir, Crypto Love wannan rubutun shine na kusan Goma ina gogewa saboda kalmomin sunyi kaɗan😭😭 yadda kake faranta zuciyata da da ilimi Rabbi ya faranta maka Sir😍😍😍😍

✍🏻 DEX EAGLE JR

19/09/2025

Salisu D Crypto
Hard worker

17/09/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Yahuza Badamasi Haruna, Rilwanu Abubakar Yabo, AbdulHakeem Kamaludeen, Abdullahi Bashir, Faruq M Yunus, Muhammad Ismail, Abdulhadi Samaila, Usman U. Abdullahi, Mukthar Emkay Mustapha , Abu Habibty

17/09/2025

With Muhd King Cash – I'm on a streak! I've been a top fan for 7 months in a row. 🎉

Allah yaƙarawa rayuwarka albarka ogah sir, Sunusi Danjuma Ali
16/09/2025

Allah yaƙarawa rayuwarka albarka ogah sir, Sunusi Danjuma Ali

Buy charts that look like the one in the up.Sell when they look like the one in the downEasy as that 🤝 Noted that: not F...
14/09/2025

Buy charts that look like the one in the up.

Sell when they look like the one in the down

Easy as that 🤝 Noted that: not Financial Advice.

Good morning WEB3 families and friends ✅ Can I get G~M back?
14/09/2025

Good morning WEB3 families and friends ✅ Can I get G~M back?

13/09/2025

Crypto Eagle Good 9night

Indai muna da hankali da tunani mai zurfi mutanen Arewa Bazamu manta da halarci ku a garemu ba.Muhd King CashAdam Muhamm...
13/09/2025

Indai muna da hankali da tunani mai zurfi mutanen Arewa Bazamu manta da halarci ku a garemu ba.
Muhd King Cash
Adam Muhammad Mukhtar
Tabbas kun bada gudunmawa mai tarin yawa ga matasan Arewa, Fatan mu Allah ya saka muku da mafificin Alkairi, May Almighty reward you with acceptance and give you dwelling in paradise beside prophet Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama.

A wacce shekara kasha 7up a farashin N25??
13/09/2025

A wacce shekara kasha 7up a farashin N25??

03/04/2025

Emoji's ɗinka guda Uku na farko su zasu nuna yanayin da kake ciki.
Nidai 🙈🤣😭

Address

Wudil Kofar Yamma
Wudil

Telephone

+2348133686253

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DEX EAGLE JR posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share