Engr, Aminu Aliyu Network

Engr, Aminu Aliyu Network KWANKWASIYYA MUKE
NNPP ITACE JAM'IYARMU
KWANKWASIYYA ITACE AKIDARMU

✌✌

Allah ya ƙara haɗa kan,mu da dukkanin yayan jam'iyyar NNPP mai albarka ta ƙaramar hukumar wudil da kano dama ƙasa baki ɗ...
27/08/2025

Allah ya ƙara haɗa kan,mu da dukkanin yayan jam'iyyar NNPP mai albarka ta ƙaramar hukumar wudil da kano dama ƙasa baki ɗaya.

27/08/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Jamilu Abdul Azeez, Emmanuel Dickson, Buhari Haruna, Imrana Madaki, Ahmad Usamatu Wudil, Musbahu Abdu Sulaiman, Abubakar Ahmad, Umar Muhammad, Yakubu Shuaibu Wudil, Muntari Hamza, Ummu Islam, Abdullahi Rabiu, Aliyu Kabir, Mazaje Mubiton, Ado Shehu, Abdullahi Umar, Shamsu Baba NE

20/08/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Nazifi Bello, Mubarack U Isma'eel, Sadik Balarabe Wudil, Abubakar S Dan Habu, Muhammad Malo, Anas Shehu Tela, Bashir Abdullahi, Hassan Abdullahi Kaima Haka, Muhammad Hassan, Abduljalil Eliyasu, Sani Haruna Aliyu, Abubakar Isma'il Sani, Adam Umar Faruk, Muhammad Adam Usman, Muhammad Yushau, Abubakar Nasiru Hassan, Adamu Usman Umar, Real Sulaima Usman Wudil, Salisu Abdullahi, Isah Sulaiman, Mubarak Nasir Isah, Sadeek Mrn Mrn, Baballiya Garko, Buhari Ali, Nura Ado Abdullahi, Suhaylu Bl, Jabeer Murtala, Yakubu Shuaibu Wudil, Abubakar Rabiu Gafasa, Lubabatu Muhammad, Naziru Ishaq, Abdullahi Rabiu Yahaya, Zakariyya Yushau, Abdoull Murtala, Ummi Muhammad, Sule Goma, Abba NE Mhmd, Abubakar Rabiu Jr., Dan Malam Mindset

Alhamdulillah 🙏
11/08/2025

Alhamdulillah 🙏

JUMA’AT PRAYERBismillahir Rahmanir RahimAlhamdulillahi Rabbil ‘Alamin, we give thanks to Allah, the Most Merciful, the M...
08/08/2025

JUMA’AT PRAYER

Bismillahir Rahmanir Rahim

Alhamdulillahi Rabbil ‘Alamin, we give thanks to Allah, the Most Merciful, the Most Compassionate, for blessing us with life, health, and the gift of Iman.

Ya Allah, on this blessed day of Juma’at, we humbly raise our hands in prayer for Hon Engr Aminu Aliyu, the NNPP Cousas Chairman Wudil Local government. We ask You, Ya Rabb, to grant him wisdom, sincerity, and the strength to discharge his duties with justice, honesty, and compassion. Enrich his life with barakah, protect him from harm, and make his service a means of benefit to the people.

Ya Allah, shower Your mercy upon the Governor, the leaders, and the entire people of Kano State. Unite their hearts in peace, strengthen them in righteousness, and open the doors of prosperity, knowledge, and security upon the land.

Protect Kano State from trials, calamities, and divisions. Replace hardship with ease, scarcity with abundance, and uncertainty with stability. Make our land a beacon of progress, justice, and harmony.

Ya Allah, accept our fasting, our prayers, and our good deeds. Forgive our shortcomings, guide our youth, bless our elders, and grant us all Jannatul Firdaus as our final home.

Rabbana atina fid-dunya hasanah wa fil-akhirati hasanah wa qina ‘adhaban nar.

Ameen yaa hayyu yaa kayyum.

Alhamdulillah Ala kulli hal 🙏
03/08/2025

Alhamdulillah Ala kulli hal 🙏

03/08/2025

Alhamdulillah

AYI HAKURI ….. KOMAI ZAI WUCE Da Yan APCn kano masu son Suyi Frustrating Mai Girma Gwamna Abba K Yusuf sun fahimci wanen...
24/03/2025

AYI HAKURI ….. KOMAI ZAI WUCE

Da Yan APCn kano masu son Suyi Frustrating Mai Girma Gwamna Abba K Yusuf sun fahimci wanene Ubangiji da sun daina bata lokacinsa akan dole sai sunyi abinda zai tunzura wannan Gwamnatin.

Tun daga kan zabe sukeyin kulle kulle amma sun gaza samun nasara duk da cewa duk wani state apparatus da suke buqata sunadashi amma Allah bai basu ikon Kwatar zaben ba, tare da cewa sun cika baki da Alwashi kala kala, Amma Ubangiji ya nuna musu iyakarsu.

Akazo Transition babu irin Qunbiya qunbiyar da basuyi ba akan suyi frustrating harkar amma Gwamna ya tsaya taf akayi abun cikin lumana da nutsuwa.

Akazo lokacin Rusau s**ayi ta sponsoring Media propaganda da tunzura mutane amma Allah bai basu nasara ba. S**a tafi courts s**a ringa sabo Court injusctions akan kada a rushe kayansu da s**a gina a filin Gwamnati, aka rushe din kuma s**a kasa komai akai.

Aka tafi kotu daga tribunal zuwa Supreme babu kotun da basu tara yan daba a garin nan ba akan ayi hargitsi amma Gwamna bai biye musu ba yacigaba da abinda ke gabansa. Bayan hukuncin court of appeal ma garin s**a shigo ana rally amma mutanemu da Gwamna basu bada damar a tanka musu ba.

Bayan an gama supreme court Ganduje ya debo mutane da motoci gaba daya s**a dawo kano akan dole shine jagora, duk i mnda zaije da jiniya da convoy kuma kusan duk ranar da zai fita sai yabi round din Government house, babu wanda ya taba tanka masa har ya gaji ya koma inda ya fito.

Akazo harkar masarauta, an cire sarki Aminu Ado da sauran Sarakunan, majalisa tayi doka,y” sun karbi kaddara sun bar garin amma cikin dare s**ayi smugglin dinsa s**a kawoshi da niyyar kaishi gidan sarki amma s**a kasa shine s**a kaishi Gidan Nasarawa s**a ajiyeshi har yau kusan shekara guda yana nan yanata kokarin sai an biye masa amma Mai girma Gwamna ko maganarsa bai tabayi ba.

Duk wata hanya da zasu bi suyi Frustrating Mai girma Gwamna sun bita amma Allah bai basu dama ba.

Duk wani posting da zaayi na Maaikata sai sunyi Influencing dinsa akan akawo wanda zasuyi musu abinda sukeso kuma haka akeyi musu, kuma buqatarsu ta kasa biya

Duk wannan abubuwan da akeyi so suke su karbi mulkin kano suci gaba da Aika Aikar da sukeyi. Shi kuma mulki ana karbarsa ne ta hanyar zabe kuma ko yanzu zaa ajiye akwatin zabe su san munfi karfinsu jagoran nasu ko a LGA Abba Gida Gida sai ya kayar dashi.
Duk da cewa duk wani abu da suke buqata suci zabe ko suyi magudin zabe sunadashi, amma kuma aka kayar dasu saboda mutane basa sonsu basa raayinsu .

Duk wannan Abubuwan da akeyi anayi ne domin ayi distracting Mai girma Gwamna akan ya daina ayyuka da yakewa mutane, a Nigeria babu wani Gwamna da zaayi wa wannan tarkon ya haye, Amma Saboda Nutsuwa da Maida kai Allah ya taimaki Gwamna duk abinda aka kullo sai yayi maganinsa.

Da Wannan mutanen sun Fuskanci duk wani makirci da zasu shirya Allah yana warwareshi da sun hakura sun zubawa sarautar Allah ido.

A karshe Muna Rokon Allah yacigaba da Bashi kariya da kariyarsa.

Abubakar Muhammad Inuwa
24/3/2025

22/02/2025

Kwankwasiyya daya ce muna kanta ko Gobe.

Wato ɗan Adam baka iya masa, wasu suna cewa Kwankwaso ko 'yan Kwankwasiyya basa yafiya, amma kuma an yafewa irinsu Kofa ...
20/11/2024

Wato ɗan Adam baka iya masa, wasu suna cewa Kwankwaso ko 'yan Kwankwasiyya basa yafiya, amma kuma an yafewa irinsu Kofa suna ƙanan maganganu da Izgili. In ba'a yafe ba, ku ce ba'a yafiya. An yafe kuma an cigaba da mu'amala ta siyasa nan ma ba'a iya ba, ba'ai dai dai ba. A iya fahimtar da na yiwa Siyasar Kano babu ɗan Siyasar da ya kai Kwankwaso yafiya da mantawa da abinda ya faru a baya, shi kaɗai ne ya ɗauki Siyasa a yadda ake buga ta a duniya, wato kasuwar buƙata, kasuwar mantawa da baya da kuma kallon yau da gobe dan yin nasara da kawo Cigaba.

Kwankwaso sau uku yana ƙoƙarin ƙulla Alaƙa ta Siyasa da Shekarau despite differences ɗinsu, a 2015 Kwankwaso na shiga APC Shekarau ya fita, kuma be hana tafiya da Mutanen Shekarau da ya bari ba, haka nan a 2019 da ya shiga PDP ko da Shekarau ya fita sai da ya bawa Takai kujerar Senator na Kano ta Kudu, da yace baya so yace a bashi ɗan Takarar Deputy Governor, sannan ya bawa ragowar Mutanen Shekarau ɗin da s**a tsaya a PDP takara, irinsu Hon. Ali Datti Yako dan Takarar Rep a Kiru da Bebeji LG, irinsu Malam Abdullahi Sani Rogo, Alhajin Baba da sauransu, amma Shekarau be taɓa yunƙurin ƙulla alaƙa da Kwankwaso ba ko da wasa, sai dai in Kwankwason ma yayi ƙokarin kulawa dashi ya fice yaƙi yarda ayi mu'amalar. Ko a 2003 da Kwankwaso ya faɗi zaɓe sai da Shekarau yai masa White, kuma har gida Kwankwaso yaje ya taya Shekarau murna bayan sanar da cewa ya faɗi zaɓe, amma da ya dawo Gwamna a 2011 be binciki Shekarau ba be masa White Paper despite irin wadaƙar da aka yi a Gwamnatinsa.

Haka nan a 2023 da Kwankwaso yazo da NNPP sai da ya jawo Shekarau ya bashi takarar Senator Kano central, ya bawa Shehu na Allah wanda shi ma dan gidan Shekarau ne takarar Rep, ga irinsu Kawu Sumaila da Kabiru Al-hassan Rurum da Jobe da sauran tawagar G7. Wannan itace Siyasa, haka ake yinta a ko ina, sai yafiya da tunkarar Gaba da mantawa da baya.

ALAHAMDULILLAH
16/10/2024

ALAHAMDULILLAH

10/04/2024

Eid Mubarak
Barka da Sallah
Happy Eid-el-Fitr

Address

No 1 Aliyu Dan Darman Road
Wudil

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Engr, Aminu Aliyu Network posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Engr, Aminu Aliyu Network:

Share