BMN Hausa

BMN Hausa 🎙️ BMN | Muryar Jama'a / 08136001693

15/08/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Alhaji Bindu, Gwaram Samaila, Aminu Gwallaga, Ibrahim Abdullahi, Muhammad Umar Rabiu, Muhammad Ibrahim D, Sanusi Ghali, Nafi'u Usman, Ibraheem Edo, Bishir Abubakar, Çõmr Îsyãkü M Îsyãkü, Amiru Mande, Bashir Abubakar, Ibrahim Malam Musbahu, Lawal Shehu, Ambarura Salisu, Musrty Khalil, Abdullahi MD Gidan Biski, Mamadou Sidi, Taufick Abdl Barry Akoloni, Abbas Ali, Abubakar Umar, Abdullahi Garba Mohammed, Abubakar Inuwa, Ibrahim Malam, Salissou Sani, Umar H Ali, Adamcy Abubakar Bebeji, Imran Basiru, Tijjani Aminu, Abdallah Mumin Abdallamumin, Moumoune Ibrahim, Ashiru Andy Kwa, Hussaini Yusuf, Ibrahim Mubarak, Khaleed Abdu-rrahman Ba Tijjane, Isa Musa, Idris Ahmad, Malam Maâzou, Sirajo Musa, Umaru Ahmad, Hamza Idris Gadama, Bilal Saadu, Ahmad Muhammad, Abubakar Yusuf, Usman Maigini, It'z Mos Kito, Aauwalu Ali Abubakar, Muhammad Mamuda, Muhammad Aminu Haruna

مَرْحَبًا بِكَ يَا رَسُولَ الله ﷺ 🤍🌙✨ Marhababika Ya Rasulullah ﷺ🌙 Maraba da shigowar watan Maulidi.🕌 Watan ƙauna, salaw...
14/08/2026

مَرْحَبًا بِكَ يَا رَسُولَ الله ﷺ 🤍🌙

✨ Marhababika Ya Rasulullah ﷺ
🌙 Maraba da shigowar watan Maulidi.
🕌 Watan ƙauna, salawati da tunawa da fiyayyen halitta.

اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد ﷺ 🤲

12/08/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Alhaji Bindu, Gwaram Samaila, Aminu Gwallaga, Ibrahim Abdullahi, Muhammad Umar Rabiu, Muhammad Ibrahim D, Sanusi Ghali, Nafi'u Usman, Ibraheem Edo, Bishir Abubakar, Çõmr Îsyãkü M Îsyãkü, Amiru Mande, Bashir Abubakar, Ibrahim Malam Musbahu, Lawal Shehu, Ambarura Salisu, Abdullahi MD Gidan Biski, Mamadou Sidi, Taufick Abdl Barry Akoloni, Abbas Ali, Abubakar Umar, Abdullahi Garba Mohammed, Abubakar Inuwa, Ibrahim Malam, Salissou Sani, Umar H Ali, Adamcy Abubakar Bebeji, Imran Basiru, Tijjani Aminu, Abdallah Mumin Abdallamumin, Moumoune Ibrahim, Ashiru Andy Kwa, Hussaini Yusuf, Ibrahim Mubarak, Khaleed Abdu-rrahman Ba Tijjane, Isa Musa, Idris Ahmad, Malam Maâzou, Sirajo Musa, Umaru Ahmad, Hamza Idris Gadama, Bilal Saadu, Ahmad Muhammad, Abubakar Yusuf, Usman Maigini, It'z Mos Kito, Aauwalu Ali Abubakar, Muhammad Mamuda, Muhammad Aminu Haruna, Sãíf Gèè

💡 GUDUNMAWAR ₦300,000 GA MAZABAR DARKIHon. Yahaya Adamu Garin Ali ya bayar da ₦300,000 domin tallafawa aikin gyaran wuta...
11/08/2026

💡 GUDUNMAWAR ₦300,000 GA MAZABAR DARKI

Hon. Yahaya Adamu Garin Ali ya bayar da ₦300,000 domin tallafawa aikin gyaran wutar lantarki a mazabar Darki.

Wannan shi ne jagoranci na aikace-aikace, ba wai magana kawai ba.

Aiki ya fi magana! 💪
Garin Ali — Alkhairi ne, Ci gaba ne, Nasara ce!

Sabon titin Garin Danin zuwa cikin Garko aikin HON GARIN ALI
10/08/2026

Sabon titin Garin Danin zuwa cikin Garko aikin HON GARIN ALI

Hon Garin Ali  shikadaine ne ɗan siyasar da ya nuna aikin da ya dace da ɗan majalisa tun kafin ya hau kujerar. Yanzu lok...
10/08/2026

Hon Garin Ali shikadaine ne ɗan siyasar da ya nuna aikin da ya dace da ɗan majalisa tun kafin ya hau kujerar. Yanzu lokaci ya yi da al’ummar Wudil da Garko za su ba shi dama domin ya ƙara tabbatar da kansa.

Garin Ali — mafitar Wudil da Garko, In Sha Allah!

Hon Baffa Sulaiman Wudil

Ra'ayi Riga siyasa rigar yanci
08/08/2026

Ra'ayi Riga siyasa rigar yanci

RA'AYIA tarihin siyasar Wudil da Garko, ba a taɓa samun ɗan takarar Majalisar Tarayya da ya samu karɓuwa cikin ƙanƙanin ...
05/08/2026

RA'AYI

A tarihin siyasar Wudil da Garko, ba a taɓa samun ɗan takarar Majalisar Tarayya da ya samu karɓuwa cikin ƙanƙanin lokaci irin Hon. Alh. Yahaya Adamu Garin Ali ba.

Alkhairinsa, kyautarsa da kusancinsa da jama'a sun sa matasa, mata da manya s**a nuna gamsuwa da shi. Nagartarsa ta sa ya cancanci a ba shi goyon baya.

— Engr. Mubarak Mustapha Manga BAFFA MEDIA NETWORK (BMN)

RA'AYI | TUNATARWAWasu daga cikin al'ummar Mazabar Katumari na kira ga Sanata Sulaiman Abdurrahman Kawu Sumaila da ya ba...
01/08/2026

RA'AYI | TUNATARWA
Wasu daga cikin al'ummar Mazabar Katumari na kira ga Sanata Sulaiman Abdurrahman Kawu Sumaila da ya ba muhimmanci ga alkawuran da s**a ce an yi musu a lokacin yakin neman zaɓe, ciki har da:

• Gina hanyar Kwanar Sanni zuwa Garin Sanni.
• Sabunta Masarautar Garin Sanni.
• Gina hanyar Sumaila – Katumari – Unguwar Busau.

Al'ummar yankin na fatan za a duba waɗannan buƙatu domin inganta rayuwarsu.

— Sarkin Yakin Tatiyo

🤝 Yau ce Ranar Abota ta Duniya!Ka ambaci sunan abokinka a comment section, sannan ka yi masa fatan alkhairi.Allah Ya ƙar...
30/07/2026

🤝 Yau ce Ranar Abota ta Duniya!

Ka ambaci sunan abokinka a comment section, sannan ka yi masa fatan alkhairi.

Allah Ya ƙara mana ƙawaye na gari, Ya ɗore da zumunci. Amin.

— BAFFA MEDIA NETWORK (BMN)
Labari Mai Gaskiya, A Lokaci.

Address

Jumar Danfadal Wudil
Wudil

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BMN Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share