Almuwafaqa TV

Almuwafaqa TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Almuwafaqa TV, TV Channel, kofar fada, Wudil.

10/07/2026

With Abba Sani Pantami – I just got recognized as one of their top fans!

01/07/2026

Africa TV3

01/07/2026

With Mujtaba Sulaiman – I just got recognized as one of their top fans!

01/07/2026

With Pantamist Reporters – I just got recognized as one of their top fans!

01/07/2026

With Khadeejah Hassan Haroun – I just got recognized as one of their top fans!

Kashim Ya Wakilce Tinibu Wajen Ƙaddamar da Aikin Titin Kuje–GwagwaladaMataimakin Shugaban Ƙasa, Sanata Kashim Shettima, ...
26/06/2026

Kashim Ya Wakilce Tinibu Wajen Ƙaddamar da Aikin Titin Kuje–Gwagwalada

Mataimakin Shugaban Ƙasa, Sanata Kashim Shettima, ya wakilci Shugaba Bola Ahmed Tinubu wajen ƙaddamar da kashi na farko (Phase 1) na aikin titin Kuje zuwa Gwagwalada mai layi biyu a Babban Birnin Tarayya Abuja.

Da yake jawabi a wajen taron, Shettima ya bayyana cewa gwamnatin Shugaba Tinubu na ci gaba da shimfiɗa tubalin ci gaba da bunƙasar tattalin arziƙin Najeriya ta hanyar aiwatar da muhimman ayyukan more rayuwa a Abuja da sauran sassan ƙasar nan.

Ya jaddada cewa gwamnatin tarayya ta kuduri aniyar tabbatar da cewa babu wata al’umma da za a bari a baya wajen rabon ayyukan ci gaba, inda ya ce gwamnatin Tinubu na aiki tukuru domin gina Najeriya mai ci gaba, wadata da kyakkyawar makoma ga kowa da kowa.

A cewarsa, ayyukan tituna da sauran manyan ayyukan more rayuwa na daga cikin matakan da gwamnati ke ɗauka domin inganta rayuwar al’umma da bunƙasa tattalin arziƙin ƙasa.

KOLOMONI UPDATE...💥💥💥 Mun Zauna Da Agent Ɗinsu Na Nan Kano Ya Tabbatar Mana Idan Ka Kawo Customer 100 S**a Buɗe Zamu Biy...
25/06/2026

KOLOMONI UPDATE...💥💥💥

Mun Zauna Da Agent Ɗinsu Na Nan Kano Ya Tabbatar Mana Idan Ka Kawo Customer 100 S**a Buɗe Zamu Biya Maka Umrah Ko Mu Baka Kuɗin Idan Kana Buƙatar Hakan, Sannan Duk Mutum Ɗaya Idan Ya Buɗe Ta Wajenka Zamu Baka 2k.

Buɗe Account Babu Wahala Kamar Sauran Wallet Apps Ne Da Muka Saba Amfani Dasu Zarar Ka Buɗe Kolomoni. Muna Tallata Muku Sabon Bankin Mu Mai Suna Kolomoni Microfinance Bank.

Da Farko Ka Shiga Man Hajar PLAYSTORE Kayi Download Na App Ɗinmu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.teqpace.kolomoni

Daga Nan Zaka Yi Register Da Number Wayarka Za Su Tura Maka OTP CODE, Ta SMS, WHATSAPP Ko CALL, Daga Nan Sai EMAIL, Sai NIN Ko BVN Daga Nan Sai Wajen Saka REFERRAL CODE Sai Kayi Copy Na Wannan Code Ɗin
👇👇👇
DELU3FVP

Daga Nan Sai Kayi SELFIE VIDEO VERIFICATION Shikkenan Ka Kammala Zasu Baka Tier 1 Zaka Iya Cigaba Da Transaction.
____________________________________________
GA ABUBUWAN DA KAKE BUKATA DOMIN BUƊE KOLOMONI APP
👇
1.PHONE NUMBER:
2.EMAIL (B dole bane ba)
3.BVN ko NIN
4.REFERRAL CODE: DELU3FVP
5.SELFIE VIDEO
6.PASSWORD

Muna Da Cikakkiyar Register Ta Central Bank Of Nigeria (CBN) Da Kuma Nigeria Deposit Insurance Corporation (NDIC) Kolomoni Microfinance Bank (Wallet) Idan Kana Transaction Damu Sosai Zamu Baka Loan Ba Interest, Ku Gwada Kolomoni Zaku Gode Min In Sha Allahu.

Kada Ku Manta Idan Zaku Buɗe Kuyi Amfani Da Referral Code Ɗinmu (DELU3FVP) Domin Mu Tabbatar Da Cewa Daga Cikin Referral Team Ɗin Mu Kake, Daga Nan Zaka Iya Cigaba Da Buɗewa Mutane Da Naka Referral Code Ɗin.

Idan Kuna Buƙatar Ƙarin Bayani Ku Tuntuɓemu Ta Wannan Numbers Kira Ko WhatsApp.

07036848644.
09078527503

Referral Code:

DELU3FVP
DELU3FVP

® Profesa Babuji

It's available.....Marocco new designs.... clothing 👑 Ready made.......DM @08060821168
25/06/2026

It's available.....
Marocco new designs....
clothing 👑
Ready made.......

DM @08060821168

TASU'A & ASHURA 1448H 🌙📅 Tasu'a: Laraba 24-06-2026📅 Ashura: Alhamis 25-06-2026Falalar Azumin AshuraManzon Allah ﷺ ya ce:...
25/06/2026

TASU'A & ASHURA 1448H 🌙
📅 Tasu'a: Laraba 24-06-2026
📅 Ashura: Alhamis 25-06-2026
Falalar Azumin Ashura
Manzon Allah ﷺ ya ce:
"Ina fatan Allah Ya kankare zunuban shekara guda da ta gabata ga wanda ya azumci ranar Ashura."
Muhimman Falaloli
✅ Kankare zunuban shekara guda da ta gabata.
✅ Bin Sunnah ta Annabi ﷺ.
✅ Samun lada mai yawa daga Allah.
✅ Damar kusantar Allah ta hanyar ibada.

Address

Kofar Fada
Wudil

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Almuwafaqa TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category